Jihar Kaduna

Rundunar Ýansanda ta yi ram da wasu gagararrun ɓarayi masu garkuwa da mutane (Hotuna)

Duk lokacin da nayi jawabi a Kaduna, ina saka kaina cikin matsala, inji Sarki Sanusi Lamido

Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II yace duk lokacin da yayi jawabi a garin Kaduna, sai ya jefa kansa cikin matsala. Ya fadi wannan maganar ne a garrin Kaduna.

Duk lokacin da nayi jawabi a Kaduna, ina saka kaina cikin matsala, inji Sarki Sanusi Lamido
Jihar Kaduna: Gwamna El-Rufai ya kaddamar da masana'anta kyankyashe kaji mafi girma a Afirika

Jihar Kaduna: Gwamna El-Rufai ya kaddamar da masana'anta kyankyashe kaji mafi girma a Afirika An kaddamar da masana'antar abincin dabbobi da kyankyashe kaji

Jihar Kaduna: Gwamna El-Rufai ya kaddamar da masana'anta kyankyashe kaji mafi girma a Afirika
Tirkashi! Shugaba Buhari ya isa garin kaduna domin bude katafaren kamfanin sarrafa kayan noma na OLAM da aka gina a kan Naira biliyan 20 (Hotuna)

Tirkashi! Shugaba Buhari ya isa garin kaduna a yau domin bude katafaren kamfanin sarrafa kayan noma na OLAM da aka gina a kan Naira biliyan 20 (Hotuna)

Tirkashi! Shugaba Buhari ya isa garin kaduna domin bude katafaren kamfanin sarrafa kayan noma na OLAM da aka gina a kan Naira biliyan 20 (Hotuna)
Yan fashi sun hallaka babban jami’in Soja da jariri a Kaduna

Kamanin mutane hudu ne suka rasa rayukansu sanadiyyar wani hari da yan fashi suka kai musu a kan hanyarsu ta zuwa jihar Kwara, a babbar hanyar birnin gwari.

Yan fashi sun hallaka babban jami’in Soja da jariri a Kaduna
NDA ta fitar da sunayen daliban da sukayi nasarar shiga makarantan (kalli jerin sunayen)

Babban makarantar horar da hafsin soji da ke Kaduna ta fitar da sunayen daliban da sukayi nasarar shiga makarantar na shekarar 2017 bayan rubuta jarabawa.

NDA ta fitar da sunayen daliban da sukayi nasarar shiga makarantan (kalli jerin sunayen)
El-Rufai ya mai da martani akan yada jitajitan canza Bantex da Yakawada

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir el-Rufai, ya karyata jitajitan da ake yadawa na maya gurbin mataimakin sa, Bala Barnabas Yusuf, da tsohon sekataren gwamnati

El-Rufai ya mai da martani akan yada jitajitan canza Bantex da Yakawada
El-Rufai ya bude makarantun da ya rufe tsawon watanni a kudancin Kaduna

El-Rufai ya bude makarantun daya rufe watan Disamba a kudancin Kaduna, makarantun sun hada da ta koyon ungozoma na nas-nas, da kuma ta koyon noma a Kafanchan

El-Rufai ya bude makarantun da ya rufe tsawon watanni a kudancin Kaduna
Masu garkuwa da mutane sun sace wani darakta, sun bukaci kudin fansa naira miliyan 40

Wasu masu garkuwa da mutane sun sace wani darakna a ma’aikatar ilimi, kimiya da fasaha na jihar Kaduna, inda suka nemi a basu naira miliyan 40 a matsayin fansa.

Masu garkuwa da mutane sun sace wani darakta, sun bukaci kudin fansa naira miliyan 40
2019: Sanatocin Jihar Kaduna sun yi baran-baran da Gwamna El-Rufai

Sanatan Kaduna ta n Arewaci watau Malam Sulaiman Usman Hunkuyi yace bai sani ba ko zai tsaya takarar Gwamna a zaben 2019 amma ba zai marawa El-Rufai baya ba.

2019: Sanatocin Jihar Kaduna sun yi baran-baran da Gwamna El-Rufai
Tsohon dan wasan Hausa, Kasimu Yero ya riga mu gidan gaskiya

Tsohon shahararren dan wasan kwaikwayon Hausa, Alhaji Kasimu Yero ya cika a yau Lahadi, 3 ga watan Satumba, 2017 bayan doguwar rashin lafiya da yayi.

Tsohon dan wasan Hausa, Kasimu Yero ya riga mu gidan gaskiya
Murnar dawowar Buhari: Babban likitan wani Asibitin Kaduna yayi bayanin dalilai 3 da yasa suka yi aiki kyauta ga marasa lafiya

Dalili na biyu kuma shine don bayyana soyayyarsu da kauna ga shugaba Buhari, tare da kokarin tallafa ma shirinsa na ginin kasa Najeriya mai taken ‘Canji ya fara

Murnar dawowar Buhari: Babban likitan wani Asibitin Kaduna yayi bayanin dalilai 3 da yasa suka yi aiki kyauta ga marasa lafiya
Yadda noman cita yake canza rayuwan manoman jihar Kaduna

Cita daga kanannan hukumomin jihar Kaduna wadanda suka hada da kagarko, Jaba da Kacihia wanda sune garruruwan da aka fi sani da noman cita a Najeriya.

Yadda noman cita yake canza rayuwan manoman jihar Kaduna
Za'a hukunta duk wanda aka kama da yada hotunan da zai haddasa rikici - Gwamanatin jihar Kaduna

Gwamnan Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ja kunnen al’umman jihar da su guji rade-radi da ka iya tada zaune tsaye a jihar musamman a karamar hukumar Kajuru.

Za'a hukunta duk wanda aka kama da yada hotunan da zai haddasa rikici - Gwamanatin jihar Kaduna
Kalli yadda gwamna El-Rufai yake tiƙar rawa don murnar dawowar Buhari Najeriya (Hotuna/bidiyo)

Dawowar nasa gida Najeriya ya faranta ma jama’a da dama rai, inda aka dinga bukukuwa a jihohi da dama, tare da gudanar da zanga zangar nuna goyon baya.

Kalli yadda gwamna El-Rufai yake tiƙar rawa don murnar dawowar Buhari Najeriya (Hotuna/bidiyo)
Dubban mutane sun halarci bikin murnar dawowar shugaban kasa a Kaduna

Dubban mutane wandan da suka hada da maza da mata, manya da kananan sun halarci bikin nuna murnar dawowar shugabankasa Muhammadu a Buhari a jihar Kaduna.

Dubban mutane sun halarci bikin murnar dawowar shugaban kasa a Kaduna
Siyasar Kaduna: Wata kungiya ta baiwa jama'ar Kaduna hakuri saboda mara wa El-Rufai baya da tayi

Siyasar Kaduna: Wata kungiya ta baiwa jama'ar Kaduna hakuri saboda mara wa El-Rufai baya da tayi. Ana dai sukar Malam Nasir El-Rufai sabili da siyasarsa

Siyasar Kaduna: Wata kungiya ta baiwa jama'ar Kaduna hakuri saboda mara wa El-Rufai baya da tayi
Dara taci gida: Jami’an tsaro dake KADPOLY sun yi bore, sun garƙame ƙofofin shiga makarantar

Da safiyar Alhamis 17 ga watan Agusta ne jami’an tsaro dake kwalejin kimiyya da fasaha suka kulle babbar kofar shiga kwalejin don nuna bacin ransu kan hakkokins

Dara taci gida: Jami’an tsaro dake KADPOLY sun yi bore, sun garƙame ƙofofin shiga makarantar
Gwamnatin Kaduna ta kashe naira biliyan 4 wajen mai da makarantun jihar na zamani

Gwamnatin jihar karkashin jagorancin Nasir El-Rufai ta bayyana cewa ta kashe sama da naira biliyan 4 wajen gyara makarantun gwamnatin jihar zuwa na zamani.

Gwamnatin Kaduna ta kashe naira biliyan 4 wajen mai da makarantun jihar na zamani
Sanata Sani yana goyon bayan yajin aikin da ASUU ta dauka, ya kira FG don biyan bukatun

Shehu Sani, Sanata wanda ke wakiltar wakilai na Kaduna a majalisar dokokin kasar ya goyi bayan Jami'ar Harkokin Kasuwanci ta Jami'o'i, ASUU a kan farawar yajin

Sanata Sani yana goyon bayan yajin aikin da ASUU ta dauka, ya kira FG don biyan bukatun
Nasarar da ofishin hukumar EFCC na Kaduna ya yi

Nasarar da ofishin hukumar EFCC na Kaduna ya yi. Ofishin da aka kafa a watan Yuli har ya samu nasarar kwato kudaden da wasu suka mallaka ba a bisa doka ba

Nasarar da ofishin hukumar EFCC na Kaduna ya yi
Hukumar ta NSCDC ta tura jami’ai 80 zuwa kudancin Kaduna

Hukumar Sibil Difens (NSCDC) ta jihar Kaduan a ranar Alhamis, 10 ga watan Agusta ta bayyana cewa ta tura wasu jami’ai kimanin 80 a yankin kudancin Kaduna.

Hukumar ta NSCDC ta tura jami’ai 80 zuwa kudancin Kaduna
Maniyytan Jihar Kaduna sun isa kasa mai tsarki

Hukumar kula da harkan mahajjata na jihar Kaduna, a ranar Laraba tace kimanin maniyyata 4,437 suka isa kasa mai tsarki dan gudanar da aikin Hajjin shekaran 2017

Maniyytan Jihar Kaduna sun isa kasa mai tsarki
NAIJ.com
Mailfire view pixel