Jihar Bauchi

Matasa majiya ƙarfi sun jibgi tsohuwa mai shekaru 70 har lahira saboda maita

Mafarautan sunyi yunkurin kai hari ga jami'an hukumar gandun daji amma basuyi nasara ba

Hukumar kulla da gandun dajin jihar Bauchi ta sama nasarar cafke wasu gawurtatun masu haramtaciyar farauta guda 2 masu suna Amos Bitrus da kuma Danjuma Sale.

Mafarautan sunyi yunkurin kai hari ga jami'an hukumar gandun daji amma basuyi nasara ba
Buhari ya jinjina wa marigayi tsohon mataimakin gwamnan jihar Bauchi

Shugaba Muhammadu Buhari ya mika ta’aziya ga iyalan da gwamnati da kuma jama'ar jihar Bauchi a kan mutuwar tsohon mataimakin gwamnan jihar, Alhaji Garba Gadi

Buhari ya jinjina wa marigayi tsohon mataimakin gwamnan jihar Bauchi
Wani gwamnan Arewa ya bada makudan kudi don sake gyara wani babban masallacin juma’a

Gwamna Muhammad Abdullahi Abubakar na jihar Bauchi ya yi alkawrin gyara babban masallacin juma'a da ke garin Soro a karamar hukumar Ganjuwa da ke jihar

Wani gwamnan Arewa ya bada makudan kudi don sake gyara wani babban masallacin juma’a
Auren sirri a tsakanin dalibai: Dokar hana cakuɗa maza da mata a aji na nan tafe a jihar Bauchi

Wannan badala ta tayar da hankulan jama’an gari, inda hakan yayi sanadiyyar kulle makarantar da wasu lokutta, inda daga bisani aka bude makarantar....

Auren sirri a tsakanin dalibai: Dokar hana cakuɗa maza da mata a aji na nan tafe a jihar Bauchi
Gwamnan Bauchi ya tafi Kasar Saudiya domin ganin Likita

Gwamnan Jihar Bauchi ya wuce Kasar Saudi har sai bayan Sallah saboda rashin lafiya kamar yadda mu ka ji daga bakin Sakataren Gwamnatin Jihar Bello Ilelah.

Gwamnan Bauchi ya tafi Kasar Saudiya domin ganin Likita
An kammala biyan kudaden tallafi zagaye na farko a Bauchi, an soma kashi na biyu

Gwamnatin tarayya ta biya zagayen farko na naira miliyan 103 kudaden tallafi ga mutane 10,312 a karkashin shirin tallafin dubu biyar biyar a jihar Bauchi

An kammala biyan kudaden tallafi zagaye na farko a Bauchi, an soma kashi na biyu
Gwamnatinmu ta jama'a ce - inji wani gwamnan arewa

Gwamnan jihar Bauchi Barrista Mohammed A. Abubakar ya tsaya tare da tawagarsa domin ganawa da wasu al’ummar jihar Bauchi cikinsu hada guragu domin gana da su

Gwamnatinmu ta jama'a ce - inji wani gwamnan arewa
Duka kantomomin jihar Bauchi da kansilolinsu sunyi murabus a ranar daya

Gwamnan jihar Bauchi, Barrista Mohammed Abdullahi Abubakar ya umurci duka kantomomin kanan hukumomin jihar su mikawa manyan sakatarorinsu madafin iko

Duka kantomomin jihar Bauchi da kansilolinsu sunyi murabus a ranar daya
Gwamnan Bauchi ya kammala gina cibiyoyin kiwon lafiya 19 da tituna

Gwamnatin jihar Bauchi ta kammala gina wasu gina cibiyoyin kiwon lafiya 19 da tituna, ginin asibitocin na hadin guiwa ne tsakanin gwamnatin jihar da shirin SDGs

Gwamnan Bauchi ya kammala gina cibiyoyin kiwon lafiya 19 da tituna
Gwamnan Bauchi ya biyawa daliban jihar kudaden WAEC, NABTEB, NECO da NBAIS

Gwamnan jihar Bauchi, M. A. Abubakar ya amince da fitar da naira miliyan 425 domin biya wa daliban jihar Bauchi kudaden jarrabawar WAEC, NABTEB, NECO da NBAIS

Gwamnan Bauchi ya biyawa daliban jihar kudaden WAEC, NABTEB, NECO da NBAIS
Ana fadada titunan Bauchi zuwa tagwaye don rage cinkoso a cikin birnin

Gwamnatin jihar Bauchi a karkashin shugabancin Barista Mohammed A. Abubakar na fadada titunan Bauchi zuwa tagwaye don rage cinkoso a cikin fadin birnin

Ana fadada titunan Bauchi zuwa tagwaye don rage cinkoso a cikin birnin
Yadda gwamnan Bauchi ya sabunta kwalejin marayu a jihar

Hukumar kula da kyautata jin dadin marayu da mararsa galihu ta jihar Bauchi wato BASOVCA, ta inganta kwalejin koyar da sana'o’i ta Ambassador M.C Abubakar

Yadda gwamnan Bauchi ya sabunta kwalejin marayu a jihar
Yadda wani mai yankan kumba yayi lalata da dan almajiri a jihar Bauchi

Jami’ an yan sanda jihar Bauchi suna neman wani mai yankan kumba ruwa a jallo bayan yayi luwadi da wani dan almajiri a karamar hukumar Darazo a jihar Bauchi.

Yadda wani mai yankan kumba yayi lalata da dan almajiri a jihar Bauchi
Gwamnatin jihar Bauchi ta kafa kwamitin bincike kan harbin daliban kwaleji

Muryar Amurka ta bada rahoton cewa gwamnatin jihar bauchi ta kafa kwamiti mai wakilai goma domin ya binciki ummul haba’isin rikicin da ya faru a kwalejin ilimi.

Gwamnatin jihar Bauchi ta kafa kwamitin bincike kan harbin daliban kwaleji
Gwamnan Bauchi ya raba tan 30,000 na takin zamani ga manoman jihar

Gwamna M.A Abubakar na jihar Bauchi ya sake taka muhimmiyar rawar gani, ya raba wa manoman jihar tan 30,000 na takin zamani don bunkasa harakan noma a jihar

Gwamnan Bauchi ya raba tan 30,000 na takin zamani ga manoman jihar
Gwamnati zata raba naira miliyan 100 a Bauchi

Za'a fara biyan naira 5,000 a wata karkashin wani shirin tallafin kuɗi na gwamnatin tarayya a Bauchi, kamfanin Mobile Money Operatots aka ba amanar biyan kudin

Gwamnati zata raba naira miliyan 100 a Bauchi
An bude babban masallacin juma'an da gwamnan Bauchi ya gina (Hotuna)

Mai girma gwamnan jihar Bauchi Barista Muhammad Abdullahi Abubakar ya gina wani babban masallaci a garin Bauchi wanda aka bude a ranar juma’a da ta gabata

An bude babban masallacin juma'an da gwamnan Bauchi ya gina (Hotuna)
Wata 'yar asalin jihar Bauchi ta yi zarra a gasar musabakar Kur'ani ta duniya

Wata 'yar asalin jihar Bauchi, A'isha Musa Gale ta ci nasara a gasar musabakar Kur'ani ta duniya da aka gudanar a kasar Malesiya

Wata 'yar asalin jihar Bauchi ta yi zarra a gasar musabakar Kur'ani ta duniya
Gwamnan jihar Bauchi Barista Muhammad Abdullahi Abubakar ya tabbatar wa magoya bayansa cewa yana bayan shugaba Buhari dari bisa dari

Tsoron jifa ya fara hana Sanatocin Arewa zuwa mazabun su

Binciken da wasu yan jarida su ka yi ya nuna cewa jihar Bauchi bata taba samun gwamna mai hankali da nutsuwa da kishin jihar ba kamar M.A Abubakar yace.

Tsoron jifa ya fara hana Sanatocin Arewa zuwa mazabun su
Wani malami daya shahara a duniya zai kai ziyara jihar Bauchi, karanta kaji ko waye

Ana sa ran shigar Dr. Bilal Philips (Abu Amina) jihar Bauchi a ranar Alhamis domin 13 ga watan Afrilu don gabatar da wa'azi mai taken; "zaman lafiya".

Wani malami daya shahara a duniya zai kai ziyara jihar Bauchi, karanta kaji ko waye
Gwamnan Bauchi ya rattaba hannu kan dokar da za ta bada damar a kwato kudade da kadarorin Jihar da aka sace

Gwamnan Bauchi, Barista M.A Abubakar ya rattaba hannu kan dokar da za ta bada damar kwato kudade da kadarorin jihar daga hannun wadanda suka yi babakere da ita

Gwamnan Bauchi ya rattaba hannu kan dokar da za ta bada damar a kwato kudade da kadarorin Jihar da aka sace
NAIJ.com
Mailfire view pixel