Jami'an Yan Sanda

Kudin Beli Naira 500, 000 - Kotu ta gurfanar da wani direba da laifin kisan kai

Yansanda sun cika hannu da miyagun matasa masu ƙwace, sun yi musu karkaf (Hotuna)

Jami’an yansandan kwana kwana na jihar Legas, RRS, sun diran ma wasu miyagun matasa dake yi ma jama’a kwace akan titunan jihar, a ranar Laraba 22 ga watan Agust

Yansanda sun cika hannu da miyagun matasa masu ƙwace, sun yi musu karkaf (Hotuna)
Wani Sarki ya tsere a lokacin da matasa suka yi yunkurin kona fadar sa

Omorose ya tsere ne bayan wasu mafusatan matasa sun shiga fadarsa suka sa wuta saboda wani mummunar mutuwar tsohon shugaban matasan a yankin Oghoghobi .

Wani Sarki ya tsere a lokacin da matasa suka yi yunkurin kona fadar sa
Ya gina ramin mugunta, daga ƙarshe ya faɗa: Karanta labarin wani Ɗan-Achaɓa maci amana

A ranar Talata 15 ga watan Agusta ne aka gurfanar da wani dan Achaba mai shekaru 28 gaban wata kotun majistri dake garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo.

Ya gina ramin mugunta, daga ƙarshe ya faɗa: Karanta labarin wani Ɗan-Achaɓa maci amana
Hali zanen Dutse: Karanta abin da aka kama wani korarren jami’in DSS yana yi

Hukumar Yansandan jihar Enugu ta sanar da kama wani tsohon jami’in rundunar tsaro ta sirri, DSS, wanda aka salla a kwanakin baya da laifin mallakar buhunan wiwi

Hali zanen Dutse: Karanta abin da aka kama wani korarren jami’in DSS yana yi
Daga tarewarta a unguwa tayi gaba da 'ya'ya uku na makota

Daga tarewar wata mata da kwana hudu a unguwa tayi gaba da 'ya'ya uku na makota. Wasu mutanen suna bad-da kama a cikin al-umma don su aikata mummunan laifi

Daga tarewarta a unguwa tayi gaba da 'ya'ya uku na makota
Ba mu karban cin hanci don karin girman yan sanda - PSC

Hukumar kula da 'yan sanda ta Najeriya ya karyata ikirarin cewa suna karban cin hanci daga' yan sanda don gabatar da karin girma na musamman.Wannan karya ne

Ba mu karban cin hanci don karin girman yan sanda - PSC
Tir! wani Magidanci ya mutu yayin da yaje kwartanci ɗakin wata budurwa

Bridget ta bayyana cewa bayan da suka kammala abin da suka saba da Magidancin ne, sai ya tashi ya sanya kayansa, yana shirin tafiya gida, kwatsam sai ya mutu.

Tir! wani Magidanci ya mutu yayin da yaje kwartanci ɗakin wata budurwa
Abin da muka samo a cikin 'kangin 'yan yankan kai a Legas -' yan sanda (bidiyon)

' Yan sanda sun bayyana abubuwan da suka gano a wurin yanka a inda ake zargin shi ne 'kangin 'yan sace- sacen mutane a Ojokoro da ke Lagos-Abeokuta...

Abin da muka samo a cikin 'kangin 'yan yankan kai a Legas -' yan sanda (bidiyon)
Yadda dan majalisar jihar Legas ya rasa Naira miliyan 9.2 ga gwanayen kwamfuta ta hanyar shafin sada zumunta na Facebook

A yau ne babbar kotun Najeriya reshen jihar Legas ta jefa wasu gwanayen kwamfuta mutum uku gidan yari na Ikoyi dake jihar ta Legas sanadiyar sace kudin wani dan

Yadda dan majalisar jihar Legas ya rasa Naira miliyan 9.2 ga gwanayen kwamfuta ta hanyar shafin sada zumunta na Facebook
Karanta yadda Ýansanda suka kashe wani bakanike a garin Kaduna (Hoto)

Tun lokacin da aka kawo Ibrahim caji ofis, ya koka mai yana da ciwon ciki da ciwon kai, don haka muka garzaya da shi asibiti, daga sai mutuwarsa kawai muka ji.

Karanta yadda Ýansanda suka kashe wani bakanike a garin Kaduna (Hoto)
Hada jabun taki: 'Yan sanda sun cafke wasu mutane 3 da aikata laifin algush

A ranar larabar da ta gabata ne jami'an 'yan sanda na jihar Kano su ka cafke wasu mutane uku wanda maza biyu mace daya a unguwar Gwagwarwa ta jihar da aikata la

Hada jabun taki: 'Yan sanda sun cafke wasu mutane 3 da aikata laifin algush
Jami'an 'yan sanda 4 ne su ka rasa aikin su sanadiyar satar da a ka yi wa gidan Goodluck

Hukumar 'yan sanda ta bayyana cewa ta sallami ma'aikatan guda hudu bisa ga jefa hannun su da su ka yi wajen satar da a ka yi wa gidan tsohon shugaban kasa Goodl

Jami'an 'yan sanda 4 ne su ka rasa aikin su sanadiyar satar da a ka yi wa gidan Goodluck
Sifeto Janar na yan sanda, yayi jawabi akan kasugumin mai garkuwa da mutane Evans

Idris ya ce ya cancanci a yaba wa 'yan sanda domin kama shi da suka yi, "ya ce cewa, mafi kyau su iya bayar da' yan Najeriya da aka kamun kifi daga dukkan laifi

Sifeto Janar na yan sanda, yayi jawabi akan kasugumin mai garkuwa da mutane Evans
Dan shekara 23 ya shiga hannun 'yan sanda sanadiyar lakadawa kanin sa duka har lahira

Wani dan shekara 23, David, wanda a lokacin hada wannan rahoton ba a samu sunan mahaifin shi ba, ya shiga hannun 'yan sanda sanadiyar kashe kanin sa, Onu da ya

Dan shekara 23 ya shiga hannun 'yan sanda sanadiyar lakadawa kanin sa duka har lahira
An yankewa wadanda suka kashe daliban jami'ar Fatakwal 4 hukuncin kisa

Wannan dalibai ma su sunaye kamar haka: Ugonna Obuzor, Toku Lloyd, Chiadika Biringa da Tekena Elkanah, an tabbatar da mutuwar su ne bayan da a ka tsinci konanni

An yankewa wadanda suka kashe daliban jami'ar Fatakwal 4 hukuncin kisa
Yansanda sun ga bayan ýan fashin da suka addabi garin Bichi na jihar Kano (Hotuna)

Jami’an rundunar yansandan jihar Kano sun hallaka wasu yan fashi har lahira bayan wani musayawar wuta da suka yi daya kwashe mintuna 15 ana fafatawa a kan babba

Yansanda sun ga bayan ýan fashin da suka addabi garin Bichi na jihar Kano (Hotuna)
‘Yan sanda sun cafke ‘yar shekara 16 mai sace mutane a jihar Imo

Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Imo ta bayyana cewa ta cafke wata yarinya ‘yar shekara 16 tare da wani direban motan kamfanin sufuri na masu garkuwa da mutane.

‘Yan sanda sun cafke ‘yar shekara 16 mai sace mutane a jihar Imo
An kama wani mutum da laifin yiwa diyar sa yar shekara 13 fyade

Hukumar Yansandan jihar Ogun sun kama Wani mutumi mai shakaru 41, Sikiru Odejide da zargin yiwa yar sa yar shekear 13 fyade yadade yana saduwa da ita.

An kama wani mutum da laifin yiwa diyar sa yar shekara 13 fyade
Jami’an Yansanda sun yi carafken cafke wani Fasto daya damfari mutane 4000

Wani mutumi dake ikirarin Fasto ne ya shiga hannun jami’an Yansanda a kasar Ghana bayan da Yansanda suka samu rahoton ya damfari mabiyansa mutum 4000.

Jami’an Yansanda sun yi carafken cafke wani Fasto daya damfari mutane 4000
Wani saurayi ya yi ma wata budurwa ciki a sanadiyar fyade

Faruwar wannan abu ne ya sa baban wannan budurwa Murtala Lawal ya yi karar saurayin a wajen 'yan sanda, inda ba su yi wata-wata ba suka cafke don gurfanar dashi

Wani saurayi ya yi ma wata budurwa ciki a sanadiyar fyade
An kama wasu 'yan fashi da makami guda 13 a jihar Kano

Jami'in yace sun kama makamai daban daban, kayan sanyawa na dakaru, babura biyu da kuma mota kirar Golf me lamba AX571KMC wadda aka yi mata fenti irin na tasi

An kama wasu 'yan fashi da makami guda 13 a jihar Kano
Jami’an Yan sanda sun hallaka yan fashi guda 2 a babbar hanyar Zaria Kaduna

Majiya yace a lokacin da yan fashi suka hangi yansandan sai suka bude musu wuta, nan da nan Yansandan suka mayar da wuta, suka hallaka mutane 2 daga ciki.

Jami’an Yan sanda sun hallaka yan fashi guda 2 a babbar hanyar Zaria Kaduna
NAIJ.com
Mailfire view pixel