Jami'an Tsaron Najeriya

An kama dan sandar boge a jihar Ribas

An kama dan sandar boge a jihar Ribas

An kama dan sandar boge a jihar Ribas
Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawa tare da shugabannin tsaro

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na cikin tattaunawa tare da shuwagabannin hukumomin tsaro a ofishin sa dake a gidanshi dake babban birnin tarayya Abuja.

Yanzu Yanzu: Buhari na cikin ganawa tare da shugabannin tsaro
Kada hukumomin tsaro su sassauta - Buhari

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci hukumomin tsaro da karda su yarda nasarorin da suka samu a watanni 18 da suka wuce ya sa su sassauta.

Kada hukumomin tsaro su sassauta - Buhari
Barawo mai shekaru 20 Lateef wanda aka kama a Lagas ya bada labarin sa, ya kuma ambaci sunayen abokan harkarsa (hotuna)

Ya kuma ambaci sunayen wasu yan kungiyarsa, a matsayin Esu-Erazor, Segun, Lekan, Ishan-Idi, Rilwan, Shile, Ikechukwu, Enu-Ose, Jandor da kuma Koko, Bembella.

Barawo mai shekaru 20 Lateef wanda aka kama a Lagas ya bada labarin sa, ya kuma ambaci sunayen abokan harkarsa (hotuna)
Ba za mu yarda da wani zanga-zanga da zai tayar da hankali ba - 'Yan sanda

A cewarsa, wannan kungiya ta yi zanga-zangar a ranar Litinin, a daidai wannan wuri, kuma an bai wa 'yan sanda damar kare lafiyar jama'a da kwanciyar hankali.

Ba za mu yarda da wani zanga-zanga da zai tayar da hankali ba - 'Yan sanda
Hukumar ta NSCDC ta tura jami’ai 80 zuwa kudancin Kaduna

Hukumar Sibil Difens (NSCDC) ta jihar Kaduan a ranar Alhamis, 10 ga watan Agusta ta bayyana cewa ta tura wasu jami’ai kimanin 80 a yankin kudancin Kaduna.

Hukumar ta NSCDC ta tura jami’ai 80 zuwa kudancin Kaduna
A taimaka mana da rahoto akan maboyar ‘yan Boko Haram – Sojin Najeriya

Rundunar sojan Nijeriya ta yi kira ga al’umman Najeriya da su taimaka mata wajen kawo rahoto na inda ‘yan ta’addan Boko Haram ke buya saboda su samu nasara.

A taimaka mana da rahoto akan maboyar ‘yan Boko Haram – Sojin Najeriya
Jami’an tsaro sunyi arangama da barayi a jihar Ribas

Shaidan gbani da ido ya shaida cewa an bi barayin ne tun daga titin calaba haar zuwa titin bariki kusa da makarantar GSS a jihar. A nan suka yi musanyar wuta.

Jami’an tsaro sunyi arangama da barayi a jihar Ribas
Barayi sun shiga gidan Jonathan sun yi mugun barna

Kakakin Mista Jonathan, Ikechukwu Eze, ya tabbatar da satan ma PREMIUM TIMES. Ya kuma tabbatar da cewa an kama jami'an tsaron da sukayi satan a gidan.

Barayi sun shiga gidan Jonathan sun yi mugun barna
An yi barna: Yan Boko Haram sun kai hari a Askira/Uba

Ba da dadewa ba bataliyan sojoji na 27, rukuni na 233 na lafiya dole suka kama wasu 'yan boko haram 4, tare da hadin guiwar 'yan kato da gora a jihar yobe.

An yi barna: Yan Boko Haram sun kai hari a Askira/Uba
'Yan sanda sun kama dalibai uku masu garkuwa da mutane a Enugu

Wani abin mamaki shi ne wadanda ake zargin sun taimaka wa 'yan sanda wajen neman wanda ya bace, kuma sun yi nadamar abin da suka aikata sun yi haka ne don kudi.

'Yan sanda sun kama dalibai uku masu garkuwa da mutane a Enugu
Rundunar ýan sanda sun kama wata ‘yar shekaru 16 da bindigogi guda 3 a Abuja

Sai dai Esther ta musanta mallakar bindigun, inda ta ce na saurayinta ne mai suna Manu John mai shekaru 25, wanda ta hadu da shi a ranar Litinin da ta gabata.

Rundunar ýan sanda sun kama wata ‘yar shekaru 16 da bindigogi guda 3 a Abuja
An kama wasu 'yan fashi da makami guda 13 a jihar Kano

Jami'in yace sun kama makamai daban daban, kayan sanyawa na dakaru, babura biyu da kuma mota kirar Golf me lamba AX571KMC wadda aka yi mata fenti irin na tasi

An kama wasu 'yan fashi da makami guda 13 a jihar Kano
Sharhi: Tasirin rashin lafiyar Buhari kan harkar tsaro da siyasar kasar nan a yau

Sharhi: Tasirin rashin lafiyar Buhari kan harkar tsaro da siyasar kasa. A yanzu kasa da shekaru biyu a shiga zabuka a Najeriya, rashin lafiyar Buhari ce a gaba

Sharhi: Tasirin rashin lafiyar Buhari kan harkar tsaro da siyasar kasar nan a yau
Ya ɓara: Na fara karaya da al’amarin jami’an tsaron ƙasar nan – Inji wani Gwamna

Gwamnan jihar Neja Abubakar Sani Bello yace jihar Neja na kashe miliyoyin kudi da suka kai naira miliyan 100 a duk wata, amma basa ganin sakamakon daya dace.

Ya ɓara: Na fara karaya da al’amarin jami’an tsaron ƙasar nan – Inji wani Gwamna
Rundunar sojojin sama ta mallaki karnuka 20 don gane nakiyoyin

Rundunar sojojin sama na Najeriya ta bayyana cewa yanzu haka ta samu karnuka tsaro 20 da zasu gane abubuwan fashewa kamar bama-bamai da sauran nakiyoyi

Rundunar sojojin sama ta mallaki karnuka 20 don gane nakiyoyin
Dalilan da ya sa ‘yan sanda suka kai farmaki gidan Danjuma Goje

A ranar Alhamis ne Jami’an Hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa ta kai farmaki gidan tsohon gwamnan Gombe, Sanata Danjuma Goje.

Dalilan da ya sa ‘yan sanda suka kai farmaki gidan Danjuma Goje
Jami’in tsaron Najeriya da dan fashi sun rasa rayukansu a musayar wuta

Wani jami’in tsaro na hukumar tsaro da wanzar da zaman lafiya ta ‘Civil Defence’ dake aiki da hukumar a jihar Bayelsa ya rasa ransa tare da wani ɗan fashi da ma

Jami’in tsaron Najeriya da dan fashi sun rasa rayukansu a musayar wuta
Gwamna ya bukaci a sakarwa 'yan matan Chibok mara su gana da danginsu

Gwamna Kashim Shettima na jihar Borno ya bukaci jami'an tsaro da su kyale 'yan matan Chibok da aka kubuto su gana da danginsu bayan korafe-korafen da ya samu

Gwamna ya bukaci a sakarwa 'yan matan Chibok mara su gana da danginsu
HOTUNA: Kalli jami’an tsaro na musamman da zasu fuskanci yan Boko Haram da sauransu

Hukumar Regiment Training Centre (RTC) ta kuma yaye wasu dalibai 209 wanda sukayi nasarar kammala horo daban-daban da hukumar tare da hadin gwiwar BMATT.

HOTUNA: Kalli jami’an tsaro na musamman da zasu fuskanci yan Boko Haram da sauransu
Dubun wasu masu garkuwa da mutane ta cika (Hutuna)

Ministan na Abuja yace a daidai lokacin da ake kokarin kubutar da mutanen da aka yi garkuwa dasu wani jami'in tsaron farin kaya ya rasa ransa

Dubun wasu masu garkuwa da mutane ta cika (Hutuna)
Yan Shi'a sun koka da harin da aka kai masu a Kaduna tare da yin wannan wayanin mai sosa zuciya

Saidai rundunar 'yansandan jihar ta Kaduna ta musanta salwantar rayuka.

Yan Shi'a sun koka da harin da aka kai masu a Kaduna tare da yin wannan wayanin mai sosa zuciya
Burin CJTF 250 a Borno ya cika

Burin CJTF 250 a Borno ya cika

An dauki matasan da ake jira CJTF 250 aikin soja a jihar Borno, matasan sun taimakawa sojin Najeriya matuka wajen samar da zaman lafiya.

Burin CJTF 250 a Borno ya cika
NAIJ.com
Mailfire view pixel