366

USD/NGN

Jagoranci Zanga-Zanga

Kicibis: Kungiyar masu zanga-zangar #OurMumuDonDo, sunyi rikici da masu goyon bayan Buhari a Abuja

Mawaki 2face zai jagoranci zanga-zangar adawa da salon mulkin Buhari

Fitaccen mawaki 2face Idibia ya yi kira ga masoyan shi su fito zanga-zanga a ranar Talatar makon gobe domin adawa da matsin tattalin arziki da ake fama da shi.

Mawaki 2face zai jagoranci zanga-zangar adawa da salon mulkin Buhari
Buhari bai mutu ba; wasu magoya bayan Buhari suna zanga-zangar soyayya a Abuja- Kalli hotuna

Wato gamayyar kungiyoyin fafutuka suna gudanar da zanga-zanga yanzu a birnin tarayya Abuja, inda suke addu’a da mara goyon aya ga shugaba Muhammadu Buhari.

Buhari bai mutu ba; wasu magoya bayan Buhari suna zanga-zangar soyayya a Abuja- Kalli hotuna
Masu zanga-zanga sun nemi su shiga Aso rock

An yi zanga-zanga, ana neman Alkalan da ake zargi da rashin gaskiya su ajiye aiki domin a samu gurfanar da su a gaban kuliya a jiya Laraba

Masu zanga-zanga sun nemi su shiga Aso rock
Sojoji sun sace ‘yan mata 50 –‘Yan shi’a

Kungiya mai da’awar Muslunci mai kuma bin tafarkin Shi’a IMN, ta zargi Sojoji da sace kimanin ‘yan mata 50 ‘ya ‘yan kungiyar a Zaria.

Sojoji sun sace ‘yan mata 50 –‘Yan shi’a
Anyi zanga-zanga a jihar Akwa Ibom kan harin makiyaya

mata sunyi zanga-zangan lumana a jihar akwa ibom kan ayyukan makiyaya sun nemi gwa,mnatin jihar da ya kawo masu doki cewa ana masu barna

Anyi zanga-zanga a jihar Akwa Ibom kan harin makiyaya
Ma’aikatan kudi na zanga–zangar a kori ministar

Ma'aikatan kudi sun yi zanga-zangar neman da a tsige ministar ma'aikata,r Kemi Adesoun a bisa zargin take musu hakki da kuma rashin iya aiki

Ma’aikatan kudi na zanga–zangar a kori ministar
NAIJ.com
Mailfire view pixel