Hukumar Efcc Najeriya

Gwamnatin Sakkwato ta yi Allah wadai da EFCC a kan zargin Tambuwal

Ja ya fado Ja ya dauke: Wasu Jami'an EFCC Sun Arce Da Kadarorin Diezani Da Kotu Ta Kwace

Har yanzu dai ba a gama tattara tare da dawowa da gwamnatin Najeriya tsagwaron kudi da kadarori da Diezani ta wawura ba a yayin da ta ke ministar man fetur

Ja ya fado Ja ya dauke: Wasu Jami'an EFCC Sun Arce Da Kadarorin Diezani Da Kotu Ta Kwace
Dalilin da yasa muke gurfanar da wasu daga cikin jami’an mu - EFCC

Shugaban EFCC, Ibrahim Magu ya sanar da cewa hakki ne da ya rataya a wuyarsa yaki da cin hanci da rashawa a hukumar da yake jagoranta domin akwai baragurbi.

Dalilin da yasa muke gurfanar da wasu daga cikin jami’an mu - EFCC
Harin ‘yan bindiga ba zai hana mu yakar cin hanci da rashawa ba – Ibrahim Magu

Shugaban EFCC Ibrahim Magu ya bayyana cewa babu gudu babu ja da baya wajen yaki da cin hanci da komin harin ta’addancin da ‘yan bindiga zasu kai ofishin su.

Harin ‘yan bindiga ba zai hana mu yakar cin hanci da rashawa ba – Ibrahim Magu
Tsohon gwamnan Adamawa ya kalubalanci EFCC ta kai shi kotun koli

Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Bala James Ngillari ya bukaci hukumar cin hanci da rashawa EFCC ta kalubalanci wankewarsa daga tuhuma a gaban kotun koli.

Tsohon gwamnan Adamawa ya kalubalanci EFCC ta kai shi kotun koli
Saminu Turaki zai shafe kwanaki 77 tsare a hannun EFCC

Tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Saminu Turaki, zai shafe kwanaki 77 ya na tsare a hannun EFCC, bayan kamun da hukumar ta yi masa a wurin wani taro a Abuja.

Saminu Turaki zai shafe kwanaki 77 tsare a hannun EFCC
Shehu Sani ya fice daga taron bude sabon ofishin EFCC a Kaduna dalilin halartar El-Rufai

Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya Shehu Sani ya fice da ga taron bude sabon ofishin EFCC a Kaduna da akayi a ranar Alhamis, 6 ga watan Yuli a jihar Kaduna.

Shehu Sani ya fice daga taron bude sabon ofishin EFCC a Kaduna dalilin halartar El-Rufai
Magu ba zai yi murabus a matsayin shugaban hukumar EFCC ba - Fadar Shugaban kasa

Yemi Osinbajo ya bayyana cewa indai zai ci gaba da kasancewa a matsayin mukaddashin shugaban kasa babu wanda zai tsige Magu daga hukumar yaki da rashawa.

Magu ba zai yi murabus a matsayin shugaban hukumar EFCC ba - Fadar Shugaban kasa
Ku rabu da AbdulAziz Yari – sakon Kungiyar Gwamnoni ga hukumar EFCC

Kungiyar gwamnonin Arewa ta yi kira ga hukumar EFCC kan ta dakatar da takura ma shugaban kungiyar gwamnonin kuma gwamnan jihar Zamfara, AbdulAziz Yari da ta ke

Ku rabu da AbdulAziz Yari – sakon Kungiyar Gwamnoni ga hukumar EFCC
Yaƙi da rashawa: Tsohon gwamnan jihar Neja Babangida Aliyu ya gurfana gaban kotu (Hotuna)

NAIJ.com ta ruwaito Babangida da Nasko na fuskantar tuhume tuhume ne da suka danganci karkatar da kudaden al’umma daga hukumar yaki da almundahana, EFCC.

Yaƙi da rashawa: Tsohon gwamnan jihar Neja Babangida Aliyu ya gurfana gaban kotu (Hotuna)
Babangida Aliyu da Umar Nasko suka kasance an gurfanar da a ranar Talata

Kotu ya hana tsohon gwamnan Neja Babangida Aliyu da dan takarar jami’yyar PDP Umar Nasko su koma gida bayan an gufanar da su yau, tsammani inda aka ke su

Babangida Aliyu da Umar Nasko suka kasance an gurfanar da a ranar Talata
Asiwaju Tinubu ya zabi wani a matsayin mataimakin shugaban kasa daga ACN - Inji Obong Victor Attah

Saboda haka, na yi mamaki cewa bai samu ofishin da fari, sai dai ya ce ba ya so, shi ne za a iya gabatar da wani mutum daga kungiyar ANPP duk da haka.

Asiwaju Tinubu ya zabi wani a matsayin mataimakin shugaban kasa daga ACN - Inji Obong Victor Attah
Ya kamata EFCC ta gaggauta sanar da masu kudin Ikoyi - Saraki

Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasar EFCC, da ta gaggauta bayyana mamallakan makudan kudin da aka samu a Ikoyi.

Ya kamata EFCC ta gaggauta sanar da masu kudin Ikoyi - Saraki
Tsohon gwamnan, ya tabbatar hukumar ta EFCC sun bincike gidanshi a hasumiya Osborne Ikoyi

Ya ma bar umarnin cewa ya kamata mu ƙyale su su ma bincika gidan shi na Onitsha idan ana bukata. Bayan sun yi caji sosai, babu kome da aka samu a cikin gidan.

Tsohon gwamnan, ya tabbatar hukumar ta EFCC sun bincike gidanshi a hasumiya Osborne Ikoyi
Babu wani yaki da cin hanci a Najeriya: Fayose

Gwamna Ayodele Fayose, yace abin akwai ban mamaki yanda hukumar yaki da cin hanci da rashawa zata kama makudaden kudade sannan hukumar gwamnati tace nata ne.

Babu wani yaki da cin hanci a Najeriya: Fayose
Tambayoyi 10 da Fayose ya jibgawa shugaba Buhari

Gwamna Ayo Peter Fayose ya aikawa Buhari ya aikawa shugabankasa Buhari tambayoyin Allah-tsine-mai-karya har kusan guda 10 game da kudin da Hukumar EFCC ta gano

Tambayoyi 10 da Fayose ya jibgawa shugaba Buhari
Idan Buhari ya matsa kan sai Magu ya zama shugaban EFCC, za a iya tsige shi – Inji Wani babban lauya

Manyan lauyoyin kasar sun shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya nemo wani amadadin mukaddashin hukumar EFCC Ibrahim Magu

Idan Buhari ya matsa kan sai Magu ya zama shugaban EFCC, za a iya tsige shi – Inji Wani babban lauya
"Dalilin da yasa muka hana Patience Jonathan cire naira 2,349,000,000" – Bankin Skye

A ranar Litinin 10 ga watan Afrilu ne Patience taje bankin Skye dake Abuja don cire dala miliyan 5.8 daga cikin kudin da kotu ta umarci a sakar mata tun a ranar

"Dalilin da yasa muka hana Patience Jonathan cire naira 2,349,000,000" – Bankin Skye
Ba dan sanda ne kadai zai shugabanci EFCC ba - Majalisa

Majalisar wakilan Najeriya ta fara yi wa dokokin da suka kafa hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasar zagon (EFCC) gyara don inganta ayyukan hukumar.

Ba dan sanda ne kadai zai shugabanci EFCC ba - Majalisa
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce yakin gwamnatinsa a kan cin hanci da rashawa na kan hanya

Mun girmama da manufa na rabuwa da iko kamar yadda yake kunshe a cikin kundin tsarin mulkin kasar. Ba mu yi jagora da bangaren shari'a, kuma wajibi ne.

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce yakin gwamnatinsa a kan cin hanci da rashawa na kan hanya
Majalisar Najeriya za ta kai karar NNPC a gaban EFCC

Kwamitin majalisar walikan Najeriya da ke nazari kan farashin albarkatun man fetir ya yi barazanar shigar da karar jami’an NNPC a gaban hukumar EFCC.

Majalisar Najeriya za ta kai karar NNPC a gaban EFCC
Shin shugaba Buhari zai amince da cire Ibrahim Magu?

Wa'adin da majalisar dattawan Najeriya ta bai wa shugaban kasa Muhammadu Buhari na mako biyu domin ya cire shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu ta kai.

Shin shugaba Buhari zai amince da cire Ibrahim Magu?
Abin shaida na nan, na kudin miliyan N500 na Paris kulob da wani gwamna na yanmancin arewa ya biya bashi kanshi da shi - Wani tushe

Bashin sun tara zuwa miliyan N800 amma tare da miliyan N500 tsabar kudi-a-hannu, gwamnan ya samu ya sake gudanar da shawarwari da amfani da tsabar kudi

Abin shaida na nan, na kudin miliyan N500 na Paris kulob da wani gwamna na yanmancin arewa ya biya bashi kanshi da shi - Wani tushe
NAIJ.com
Mailfire view pixel