Haus News

Yadda ta kaya a tattaunawar shugaban ƙasar Amurka da Buhari a taron majalisar ɗinkin Duniya

Ba mu tsoron barazanar shugaban kasa Buhari - IPOB

Kungiyan fafutikar neman yanci Biyara IPOB reshen jihar Ebonyi, sunce umarni da shugabankasa Muhamadu Buhari yaba hafsoshin sojoji akwai son kai da rashin da ki

Ba mu tsoron barazanar shugaban kasa Buhari - IPOB
Harin da ake kai ofishin EFCC Karya ne, Magu yana kokarin kare kujeran sa ne - Inji hadimin Fayose

Lere Olayinka, mataimakin gwamnan jihar Ekiti ta fannin labaru ya karya ta harin da yan bindiga suka kai ofishin hukumar yaki da ci hanci da rashawa EFCC.

Harin da ake kai ofishin EFCC Karya ne, Magu yana kokarin kare kujeran sa ne - Inji hadimin Fayose
Abubakar ne sanadiya na samu shugaban kasa, a cewar Obasanjo

Tsohon shugaban kasar, Olusegun Obasanjo ya ce tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Abdulsalami Abubakar ya yi shawara da wasu don sanya shi shugaban kasa

Abubakar ne sanadiya na samu shugaban kasa, a cewar Obasanjo
Maniyyatan jihar Taraba 1100 za su tafi kasa mai tsarki a ranar Alhamis

Kimanin maniyyata 1100 daga jihar Taraba zasu tafi aikin hajji a kasan Saudiyya a ranar Alhamis.Inji seketaren hukumar kula da alhazai na jihar Taraba

Maniyyatan jihar Taraba 1100 za su tafi kasa mai tsarki a ranar Alhamis
Ma’aikatan ilimi a jihar Kaduna za ta samar da kujeru 256,182 ga makarantun gwamnati a jihar

Gwamnatin jihar Kaduna ta ba da kwangila don samar da isashen kujerun zama a makarantu, kwamishinan Ilimi a jihar, Farfesa Andrew Nok ya tabbatar da hakan.

Ma’aikatan ilimi a jihar Kaduna za ta samar da kujeru 256,182 ga makarantun gwamnati a jihar
Wakan sukar kabilan Ibo abun kunya ne kuma abun takaici - Balarabe Musa

Fitar da wakar sukar kabilan Ibo da ke yawo a arewacin Najeriya “abun kunya ne kuma abun takaice” ,inji Alhaji Balarabe Musa, Tsohon gwamnan jihar Kaduna.

Wakan sukar kabilan Ibo abun kunya ne kuma abun takaici - Balarabe Musa
Sanata Wamakko ya mika ta'aziyyar ga gwamnatin Zamfara kan mutuwar sarkin Tsafe

Sanata Aliyu Wamakko mai wakiltar Sakkwato ta Arewa ya mika ta'aziyya ga gwamnatin Zamfara kan mutuwar mai martaba sarkin Tsafe, Alhaji Habibu Alliyu.

Sanata Wamakko ya mika ta'aziyyar ga gwamnatin Zamfara kan mutuwar sarkin Tsafe
An yi wani Barawo zigidir a kan ya saci wayoyin wuta

Fusatattun matasa sun yiwa wani barawo dukan tsiya da kuma yi mushi tsirara bayan an kama shi da satan wayoyin lantarki a jihar Imo a yanzu yana hanun hukuma

An yi wani Barawo zigidir a kan ya saci wayoyin wuta
Koriya ta Arewa ta kara sakin wani makami mai linzami

Koriya ta Arewa ta kara harba wani makami Duk da matsin UN na na taka masu burki wajen makami mai linzamin da su ke harbawa. Ko ya Amurka za tayi yanzu?

Koriya ta Arewa ta kara sakin wani makami mai linzami
Zamuyi zaman dirshan a majalisa idan Buhari ya cika kwana 90 a kasar waje - Kungiyar masu kare muradan dimokuradiyya

Zaman dirshan a majalisa idan Buhari ya cika kwana 90 a kasar waje bai dawo Najeriya ba. Buhari ya Kwashe sama da kwana 70 baya Kasar. Buhari ya kusa cika.

Zamuyi zaman dirshan a majalisa idan Buhari ya cika kwana 90 a kasar waje - Kungiyar masu kare muradan dimokuradiyya
Lafiya uwar jiki: Dalilai 5 da yasa mata suka fi son ayi musu aiki maimakon su haihu da kansu

A wani bincike da masana suka kaddamar, sun gano cewa mafi akasarin mata masu juna biyu sun fi shaáwar ayi masu aiki wajen haihuwa a zamanin nan da muke ciki.

Lafiya uwar jiki: Dalilai 5 da yasa mata suka fi son ayi musu aiki maimakon su haihu da kansu
Amurka ta bude wa Najeriya sashen yanar gizo domin yaki da rashawa

Amurka ta bude wa Najeriya sashen yanar gizo don yaki da rashawa, ana dai ganin Najeriya a matsayin kasa da tai kowacce a duniya yawan 'yan siyasa barayi

Amurka ta bude wa Najeriya sashen yanar gizo domin yaki da rashawa
Wani dalibin koyan aikin soja ya gamu da azal

Enoch wanda dalibin makarantar koyon aiki soja ta jihar kaduna Nigerian Defence Academy (NDA) ya mutu a ranar 8/Yuli/2017 da karfe 8:00 na dare.a jihar Bayelsa

Wani dalibin koyan aikin soja ya gamu da azal
Fiye da 70 mayakan kungiyar Boko Haram sun mika wuya a Borno

Akalla mayakan Boko Haram 70 sun mika wuya ga sojojin Najeriya a ranar Laraba,5 ga watan Yuli a garin Maiduguri babban birnin jihar Borno da ke arewa maso gabas

Fiye da 70 mayakan kungiyar Boko Haram sun mika wuya a Borno
Kakakin Majalisar Wakilai Yakubu Dogara na alhinin jibge sojoji a jihohi 28 na kasar nan

Kakakin Majalisar Wakilai na mamakin jibge sojoji a jihohi 28 na kasar nan. Yakubu Dogara ya turbune fuska kan yadda ake girke soji a jihohi ba ana zaman lafiya

Kakakin Majalisar Wakilai Yakubu Dogara na alhinin jibge sojoji a jihohi 28 na kasar nan
Abincin wani-gubar wani: Kasuwar Kwadi na cigaba da bunkasa a arewa

Sauran kwadin da ba a kama su har ta kai da anyi bandarsu an sayar sun hadar da, Kurnu da Dan sanda da Bididdigi. Yanzu dai kasuwancin kwadi na bunkasa.

Abincin wani-gubar wani: Kasuwar Kwadi na cigaba da bunkasa a arewa
Mai kama da Messi ya shiga hannun 'yan sanda a Iran

A karshen mako ne, aka samu wani rudani wanda har sai da 'yan sanda suka dauke wani dalibi dan kasar Iran suka kai shi ofishinsu saboda yana kama da Messi

Mai kama da Messi ya shiga hannun 'yan sanda a Iran
Tsamiya: Amfanin ta, illolin ta, da magungunan da ta ke yi

Tsamiya na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwan da al’ummar Hausawa ke amfani da su sosai a rayuwar su ta yau da kullum. Ta na da amfani mai tarin yawan garske sosa

Tsamiya: Amfanin ta, illolin ta, da magungunan da ta ke yi
Dalilan 7 da yasa Boko Haram saki ‘yan matan Chibok 82

Dalilan 7 da yasa Boko Haram ta saki ‘yan matan Chibok 82 ga gwamnatin tarayya, bayan watanni ana tattaunawa tsakanin gwamnati da kungiyoyin kasar waje

Dalilan 7 da yasa Boko Haram saki ‘yan matan Chibok 82
Buhari ka taimaka ka sa ido kan Gwamnoni - Wani shahararren dan siyasa

Kimanin Naira miliyan dubu dari biyar ne gwamnatin Buhari ta ba ma jihohi domin biyan wasu bukatunsu to sai dai wai an soma gano wasu cikin kudaden a wuraren

Buhari ka taimaka ka sa ido kan Gwamnoni - Wani shahararren dan siyasa
Sabon harin Bam a Maiduguri da sassafen nan

Rahotanni da kuma samu na nuna cewa an kai wata sabuwar harin Bam birnin jihar Borno, Maiduguri, duk da cewan har yanzu muna sauraron cikakken labarin.

Sabon harin Bam a Maiduguri da sassafen nan
Tattalin arziki: Kudin shigan Najeriya yayi kasa

Kudin da kasar nan take samu ta bangaren man gas ya lula kasa sosai a wani bincike da aka gudanar. NLNG dai ya kan ba Najeriya kaso daga cikin cinikin da yayi.

Tattalin arziki: Kudin shigan Najeriya yayi kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel