Gwamnatin Tarayya

Yanzu Yanzu: Kasar Faransa ta karyata danganta ta da akayi da daukar nauyin IPOB, da kuma Nnamdi Kanu

Yajin aikin likitoci ya jefa marasa lafiya cikin halin kakanikayi

Da yawa daga cikin 'yan Najeriya marasa lafiya da suke kwan-kwance a asibitocin gwamnatin tarayya sun shiga cikin wani mawuyacin halin bayan da likitoci suka fa

Yajin aikin likitoci ya jefa marasa lafiya cikin halin kakanikayi
Buhari ya siyar da gidajen da babu komai ciki a Abuja – Mai bashi shawara

Mataimaki na musamman ga shugaban kasa wajen binciken kadarorin gwamnati da aka kwato ya bayyana cewa mai yiwuwa gwamnati ta sayar da gidaje da babu komai ciki.

Buhari ya siyar da gidajen da babu komai ciki a Abuja – Mai bashi shawara
Yanzu Yanzu: Gwamnatin tarayya ta soke zaman majalisa na wannan mako

Sanarwar wacce ke duke da sa hannun mataimaki na mussaman ga ministan, Segun Adeyemi, ya bayyana cewa an soke zaman majalisar ne saboda rashin isashen lokaci.

Yanzu Yanzu: Gwamnatin tarayya ta soke zaman majalisa na wannan mako
Manoma na so gwamnatin tarayya ta hana shigo da masara

Manoma na so gwamnati ta hana shigo da masara. Kayan abincin da aka shigo dasu sun fi na cikin gida araha, saboda kasashen na samun tallafi daga gwamnatin su

Manoma na so gwamnatin tarayya ta hana shigo da masara
Ba za mu zuba ido gwamnatin tarayya ta sake kama Nnamdi Kanu ba

Tsohon shugaban tsegeru ‘yan Neja Delta, Alhaji Mujahid Dokubo Asari, ya ce ba za zu yarda gwamnatin tarayyar Najeriya ta sake kama shugaban kungiyar IPOB.

Ba za mu zuba ido gwamnatin tarayya ta sake kama Nnamdi Kanu ba
Karanta ka karu: Ko kun san Jihar da ta fi yawan ma'aikatan gwamnatin tarayya a Najeriya?

Karanta ka karu: Ko kun san Jihar da ta fi kowace yawan ma'aikatan gwamnatin tarayya a Najeriya? Gwamnatin tarayya ce gaba a bangaren samar da ayyuka a kasa.

Karanta ka karu: Ko kun san Jihar da ta fi yawan ma'aikatan gwamnatin tarayya a Najeriya?
Kungiyar MURIC ta roki Gwamnati game da yajin aikin ASUU

Kungiyar MURIC ( Muslim Rights Concern) ta na rokon gwamnatin tarayya da ta nemi sulhu da kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU akan cika sharuddan domin kawo sauki

Kungiyar MURIC ta roki Gwamnati game da yajin aikin ASUU
Daga karshe gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da yasa bata kama matasan arewa da suka ba yan Igbo wa’adin barin gari ba

Gwamnatin tarayya ta yi bayanin cewa duk da matsa lamba da take samu, taki kama matasan da suka ba yan Igbo wa’adin barin gari a arewa saboda al’amarin tsaro.

Daga karshe gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da yasa bata kama matasan arewa da suka ba yan Igbo wa’adin barin gari ba
Gwamnatin tarayya za ta sanar da matsayin ta a kan yajin aikin malaman jami'a a yau bayan zaman majalisar zartarwa

A yau ne gwamnatin Nigeriya a taron ta na majalisar zartarwa da ta saba gudanarwa duk sati za ta sanar da matsayar ta a kan yajin aikin malaman jami'o'i

Gwamnatin tarayya za ta sanar da matsayin ta a kan yajin aikin malaman jami'a a yau bayan zaman majalisar zartarwa
Shugabannin Arewa sun bukaci gwamnatin tarayya da ta sake kama Nnamdi Kanu

Wasu shuwagabannin kungiyoyin Arewa da Arewa ta Tsakiya sun fadawa Gwamnatin tarayya cewa a sake kama shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu saboda take doka.

Shugabannin Arewa sun bukaci gwamnatin tarayya da ta sake kama Nnamdi Kanu
Gwamnatin tarayya ta ba da hutun kwanaki 2 don bikin Sallah

Gwamantin Tarayya ta amince da ranakun Juma’a, 1 ga watan Satumba da kuma Litinin, 4 ga watan Satumba, a matsayin ranakun hutu domin shagalin Sallah Babba.

Gwamnatin tarayya ta ba da hutun kwanaki 2 don bikin Sallah
Duk mutumin da ya zo kama ni a kasar Biyafara zai mutu a nan – Nnamdi Kanu (bidiyo)

Shugaban kungiyar masu fafutukar neman Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu, ya sha alwashin yin maganin duk wanda yayi yunkurin sake kama shi bisa umurnin gwamnati.

Duk mutumin da ya zo kama ni a kasar Biyafara zai mutu a nan – Nnamdi Kanu (bidiyo)
Kungiyar kabilar Ibo ta yi tir da gwamnatin tarayya akan yunkurin sake daure Nnamdi Kanu

Shugaban kungiyar, Cif Nnia Nwodo, wanda ya bayar da sanarwa a madadin kungiyar, ya na zargin gwamnatin tarayya da yin son kai da kuma cin zarafi na 'yan cin Ka

Kungiyar kabilar Ibo ta yi tir da gwamnatin tarayya akan yunkurin sake daure Nnamdi Kanu
Yanzu Yanzu: Gwamnatin Najeriya ta bukaci a sake kama Nnamdi Kanu

Gwamnatin Najeriya ta bukaci kotu da ta janye belin da tab a shugaban kungiyar masu fafutukar Biyafara, Nnamdi Kanu, kan laifin yin fatali da umurnin kotu.

Yanzu Yanzu: Gwamnatin Najeriya ta bukaci a sake kama Nnamdi Kanu
Sultan na Sokoto ya goyi bayan yunkurin gwamnati akan kalamun batanci da labaran karya

Alhaji Sa’ad Abubakar, Sultan na Sokoto, ya nuna goyon bayansa ga wani yunkuri da gwamnatin tarayya tayi kwanan nan na sanya doka kan kalamun batanci.

Sultan na Sokoto ya goyi bayan yunkurin gwamnati akan kalamun batanci da labaran karya
Gwamnati na duba yiwuwar farfado da Nigeria Airways a matsayin jirgin saman Najeriya

Gwamnati na duba yiwuwar farfado da Nigeria Airways a matsayin jirgin Najeriya, an durkusar da kamfanin Nigeria Airways ne saboda almubazzaranci da dukiyar kasa

Gwamnati na duba yiwuwar farfado da Nigeria Airways a matsayin jirgin saman Najeriya
Jama'a sun yi tir da Gwamnatin Buhari su kace an koma mulkin Soja

Manjo Janar John Enenche ya bayyana cewa Sojoji za su fara bibiyar yanan gizo. Tun a lokacin yakin neman zabe dama PDP tace Shugaba Buhari zai hana hawa gizo.

Jama'a sun yi tir da Gwamnatin Buhari su kace an koma mulkin Soja
Gwamnatin tarayya ta biya kudin gyaran cocina da Boko Haram suka lalata – Limaman cocin Katolika

Limaman cocin katolika na wasu yankuna sun nemi gwamnatin tarayya da ta ba da tallafi ga cocina da mutanen da ta’addancin yan Boko Haram ya Shafa a gurin bauta.

Gwamnatin tarayya ta biya kudin gyaran cocina da Boko Haram suka lalata – Limaman cocin Katolika
An fara ganin amfanin wasu ayyuka na Farfesa Osinbajo lokacin yana rike da kasar

Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya nemi 'Yan Najeriya su rika biyan haraji ko kuma su gamu da fushin Hukuma. Osinbajo ya bayyana a hakane jiya.

An fara ganin amfanin wasu ayyuka na Farfesa Osinbajo lokacin yana rike da kasar
Abubuwa 4 da Shugaban kasa Buhari ya manta da su a jawabin dawowar sa

Wasu masu suka sun yi tir da jawabin da Shugaban kasa Buhari ya gabatar dazu su kace da sauran aiki. Wasu masu tofa baki sun soki jawabin da cewa bai burge ba.

Abubuwa 4 da Shugaban kasa Buhari ya manta da su a jawabin dawowar sa
Gwamnatin Jihar Ekiti ta musanta rahotanni game da hutun jama'a don dawowar Buhari

Mashawarci na musamman ga Gwamna Fayose a kan hanyar sadarwa da sababbin kafofin labarai, Lere Olayinka ya bayyana hakan a akan shafin sa na Facebook.

Gwamnatin Jihar Ekiti ta musanta rahotanni game da hutun jama'a don dawowar Buhari
Ka ji dalilin da ya sa gwamnati ba za ta iya kama shugabannin kungiyoyin matasan arewa ba?

Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin tarayya ta ce bazata iya kama shugabannin kungiyoyin matasan arewa kan wa'adin da suka bayar ba saboda sun musanta fadin haka.

Ka ji dalilin da ya sa gwamnati ba za ta iya kama shugabannin kungiyoyin matasan arewa ba?
NAIJ.com
Mailfire view pixel