• 370

    USD/NGN

Gwamnatin Tarayya A Najeriya

Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), na shirin tallafa wa maniyyatan.

Hukumar Alhazai ta Najeriya na shirin kafa asusun tanadi ga mahajjata
LABARI DA DIMI-DIMINSA: Majalisar dattijai ta tabbatar da Onnoghen a matsayin alkalin alkalan Najeriya

Majalisar dattijan Najeriya a ranar Laraba, 1 ga watan Maris, 2017 ta tabbatar da babban mai shari'a Walter Onnoghen a matsayi alkalin alkalan najeriya.

LABARI DA DIMI-DIMINSA: Majalisar dattijai ta tabbatar da Onnoghen a matsayin alkalin alkalan Najeriya
Gwamnatin shugaba Buhari ke cigaba da aiki har yanzu – Inji Garba Shehu

Wasu 'yan Najeriya na cewa salon jagorancin Farfesa Yemi Osinbajo ya dara na maigidansa Shugaba Muhammad Buhari. Saidai fadar shugaban kasa ta musunta zargin.

Gwamnatin shugaba Buhari ke cigaba da aiki har yanzu – Inji Garba Shehu
Babu hannun Osinbajo kan sauke darektocin hukumar jiragen sama – Inji Hadi Sirika

Ministan sufurin jiragen sama, malam Hadi Sirika ya wanke mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo kan sauke darektocin hukumar jiragen sama, NCAA da akayi.

Babu hannun Osinbajo kan sauke darektocin hukumar jiragen sama – Inji Hadi Sirika
CIN HANCI DA RASHAWA: Babangida, Danjuma a tsakanin 20 shugabanin Nijeriya da suka fi kasar dukiya.

Kungiyar SERAP ta zargi wasu shuganin Najeriya na da, da cin hanci da rasawa yayin shugabancin kasar. Babangida, Danjuma sun kazance tsakanin shugabanin.

CIN HANCI DA RASHAWA: Babangida, Danjuma a tsakanin 20 shugabanin Nijeriya da suka fi kasar dukiya.
Shin cin hanci ne ko kyauta? Ben Bruce ya zargi shugaba Buhari da bada cin hanci

Sanata Ben Murray Bruce wanda ke wakiltar Bayelsa ta gabas ya zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da bada cin hanci a lokacin bikin auren yar alkali Ademola.

Shin cin hanci ne ko kyauta? Ben Bruce ya zargi shugaba Buhari da bada cin hanci
A zargi shugaba Buhari da cin hanci da rashawa

Wani mashaidi ya zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da cin hanci da rashawa. Ya ce shugaban ya ba da cin hancin ne ta hanyar tsohon lauyan sa, Kola Awodeyin.

A zargi shugaba Buhari da cin hanci da rashawa
Kungiyar goyon bayar Jonathan ta yi alwashin koran Fulani makiyaya daga yankin Neja Delta

Kungiyar Goodluck Nigeria, wadda ake zato da goyon bayan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ta ce suna goyon bayan shirin koran makiyaya a yakin Neja Delta

Kungiyar goyon bayar Jonathan ta yi alwashin koran Fulani makiyaya daga yankin Neja Delta
Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira

kungiyar Candle Lighters Foundation a karkashin jagorancin wata matashiya, Wanda Monye ta ziyarci ‘yan gudun hijira a inda kuma ta bada taimako ga mutanen.

Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira
Rundunar soja ta musanta kisan mutanen jihar Binuwai

Rundunar sojan Najeriya ta musanta zargin cewa ta kashe wasu yan asalin karamar hukumar Agatu a jihar Binuwai sanadiyar kisan gilla da aka wa wani soja a yankin

Rundunar soja ta musanta kisan mutanen jihar Binuwai
Gwamnatin tarayya ta lashi takobin korar ma’aikata 3,500

Gwamnatin tarayya ta gama shirin korar ma’aikata 3,500 daga aiki a yayin da 2,100 ‘yan kudu maso kudu, kudu maso gabas da kuma kudu maso yama ne koran ta shafa.

Gwamnatin tarayya ta lashi takobin korar ma’aikata 3,500
Tsohon gwamnan jihar Taraba na fuskantar barazanar zuwa gidan yari

Hukumar tattalin arziki da Laifukan kudi EFCC na zargin tsohon gwamnan jihar Taraba Jolly Nyame da almubazzaranci da biliyan N1.6 a lokacin da ya ke mulki.

Tsohon gwamnan jihar Taraba na fuskantar barazanar zuwa gidan yari
Kiristocin jihar Borno sun fara azumi na kwana 7 saboda shugaba Buhari

Kungiyar Kiristtocin ta jihar Borno, CAN da kuma malaman sa sun bayyana cewa sa su yi wa shugaba Muhammadu Buhari azumi na kwana 7 domin samu lafiya.

Kiristocin jihar Borno sun fara azumi na kwana 7 saboda shugaba Buhari
Kungiyoyin qaunar shugaba Buhari ta shirya gangami a manyan birane

Kungiyar quanar shugaban Muhammadu Buhari ta lashi takobi cewa zata gudanar da gangamin nuna goyon bayan shugaba muhammadu Buhari a manyan birane a wannan makon

Kungiyoyin qaunar shugaba Buhari ta shirya gangami a manyan birane
Yadda kamfanonin jiragen sama 14 suka bar Najeriya a gwamnatin Buhari

Mataimakin tsohon shugaban kasa Goodluck a harakokin yau da kulum, Reno Omokri ya zargi gwamnati da neman hanyan durkushe kamfanonin jiragen sama a kasar.

Yadda kamfanonin jiragen sama 14 suka bar Najeriya a gwamnatin Buhari
Yadda muka sayar da Obasanjo daga zarcewa – Inji Masari

Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya bayyana yadda shi da wasu 'yan majalisar suka dakatar da gurin tsohon shugaban kasa daga wa’adin mulki na uku.

Yadda muka sayar da Obasanjo daga zarcewa – Inji Masari
LABARI DA DUMI-DUMI: Tsohuwar minista ta yi kwana da biliyan 38

An bayar rahoto wanda tsohuwar karamar ministan kudi, Nenadi Usman ta nema izni daga kotun tarayya ta jihar Legas zuwa duban lafiyar jikin ta a kasan waje.

LABARI DA DUMI-DUMI: Tsohuwar minista ta yi kwana da biliyan 38
‘Yan Najeriya sun maida martani

‘Yan Najeriya sun maida martani

'Yan Najeriya da yawa sun maida martani akan wata barazanar wani matashi cewa za a yi yakin basasa idan shugaba Buhari ya mutu a shafinsa ta fesbuk.

‘Yan Najeriya sun maida martani
An bayar da belin Dasuki da jumawa - Kotun ta ce

Mai shari’a ta babban kotu birnin tarayyan Nijeriya, Abuja Alkali Baba Yusuf ya sake jaddada cewa tuni a baya kotu ta ba wa kanal Sambo Dasuki beli.

An bayar da belin Dasuki da jumawa - Kotun ta ce
Majalisar dattijai ta musanta tura sojoji zuwa kasar Gambiya

Majalisar dattijai Najeriya ta amince a cikin wata umurnin ta cewa, dole ne gwamnatin tarayya ta sanad da su kafin ta tura sojoji zuwa kasashen waje.

Majalisar dattijai ta musanta tura sojoji zuwa kasar Gambiya
Fastoci za su sa zare da Buhari kan wata sabuwar doka

Sabuwar dokar da ta takaita wa'adin shugabancin Coci-coci ta bar baya da kura a inda Fastocin suka yi mata bara'a tare da nuna takaicinsu na yin cikas

Fastoci za su sa zare da Buhari kan wata sabuwar doka
Wani Gwamna ya kalubalanci Shugaba Buhari

Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose yace idan gaskiya ne Gwamnatin Tarayya ta fara biyan masu fama da talauci N5000 a kowane wata a buga sunayen wadannan

Wani Gwamna ya kalubalanci Shugaba Buhari
Yaushe za a kawo karshen matsalar rashin wuta a Najeriya?

Gwamnatin Tarayya shirya sayen Injin ba-da wuta na kudi har sama da Naira Biliyan 8 a wannan shekarar. Wannan kudi da Gwamnati tayi kasafi za a ware su

Yaushe za a kawo karshen matsalar rashin wuta a Najeriya?
NAIJ.com
Mailfire view pixel