Gwamnatin Shugaba Buhari

Obasanjo na kira ga Buhari a kan ya kira Nnamdi Kanu su tattauna

Abin da Buhari ke bukata daga kafafen yada labaran Najeriya

Fadar shugaban kasa ta ba kafafen yada labarai tabbacin cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari bazata taba sa takunkumi a gare su ba saboda yanci.

Abin da Buhari ke bukata daga kafafen yada labaran Najeriya
Masu zanga-zangar sai shugaba Buhari ya dawo bakin aiki ko ya sauka sun dawo (Hotuna)

Masu zanga-zangar sai shugaba Buhari ya dawo bakin aiki ko kuma ya sauka sun sake dawowa bayan jami'an yan sanda sun tarwatsa su da barkonon tsohuwa a jiya.

Masu zanga-zangar sai shugaba Buhari ya dawo bakin aiki ko ya sauka sun dawo (Hotuna)
Tsohon hadimin toshon shugaba Jonthan Reno Omokri ya kai ziyara gidan Buhari da ke Landan

Tsohon hadimin na musamman ga tsohon shugaba Goodluck Jonathan a fanin yadda labarai, Reno Omokri ya kai ziyara zuwa gidan Abuja da ke garin Landan inda Buhari

Tsohon hadimin toshon shugaba Jonthan Reno Omokri ya kai ziyara gidan Buhari da ke Landan
Yadda El-Rufai ya ki Buhari a 2010 amma yake yaba masa a 2017

A halin yanzu, NAIJ.com ta rahoto cewa tsohon kakkakin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Reno Omokri, ya bayyana shugaban kasa mai ci a matsayin ‘kuskure’

Yadda El-Rufai ya ki Buhari a 2010 amma yake yaba masa a 2017
Osinbajo ya ce kasar Najeriya ta yi sa’a wajen samu shugaba mai saukin ganewa irin Buhari

Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a ranar Talata, 11 ga watan Yuli ya ce, kasar Najeriya ta yi gagarumin sa’a wajen samu shugaba kamar Buhari

Osinbajo ya ce kasar Najeriya ta yi sa’a wajen samu shugaba mai saukin ganewa irin Buhari
Rashin lafiyar Buhari ba matsala bace - Kungiyar yan fafutukan yaki da rashawa

Sakataren kungiyar, Mr.Dennis Aghanya ne ya bayyanawa masu daukan rahoto a jihar Legas. Yace kungiyar tasu za tayi nasara akan yaki da rashawa data sa a gaba.

Rashin lafiyar Buhari ba matsala bace - Kungiyar yan fafutukan yaki da rashawa
Jagoran tafiyar Biyafara Nnamdi Kanu yayi amai ya lashe bayan ya soki Shugaba Buhari

Shugaban Kungiyar IPOB Nnamdi Kanu yayi kuri inda yace ko zakara ba zai fita zabe ba a Jihar Anambra. Haka kuma Kanu ya bayyana abin da ya sa ya saba dokar Kotu

Jagoran tafiyar Biyafara Nnamdi Kanu yayi amai ya lashe bayan ya soki Shugaba Buhari
Jirgin shugaba Buhari tana hadiye fam dubu hudu a kullum

Jirgin shugaba Buhari wanda ke ajiye a kasar ingila dai ana yana hadiye fam dubu hudu ne a kullum a matsayin kudin ajiya kamar yadda wata majiya ta bayyana.

Jirgin shugaba Buhari tana hadiye fam dubu hudu a kullum
Ku zabi sabon shugaba idan baku gamsu da mulkin Buhari ba -inji Sarkin Ife

Sarkin Ife, Adeyeye Ogunwusi ya shawarci 'yan Najeriya da su zabi sabon shugaba idan basu gamsu da salon mulkin wannan gwamnatin Shugaba Buhari ba a zaben 2019.

Ku zabi sabon shugaba idan baku gamsu da mulkin Buhari ba -inji Sarkin Ife
Yan Najeriya suna son bayani gamsashe akan lafiyar Shugaba Buhari, ba wai muryar sa kawai suke son ji ba.

Tsohon mai bada shawara ga shugaba Obasanjo akan harkokin siyasa, Akin Osuntokun ya sharhi akan rade-radin matsalar iya magana da ake zargin Buharin baya iya yi

Yan Najeriya suna son bayani gamsashe akan lafiyar Shugaba Buhari, ba wai muryar sa kawai suke son ji ba.
An gudu ba a tsira ba: Jama’a sun yi tir da sakon Shugaba Buhari na sallah

Za ku ji cewa dai sakon Shugaba Buhari na Sallah da ya aiko cikin Hausa ya kawo ce-ce-kucen gaske. Asali matsala ce ta karu ba raguwa ba. Ko menene dalili?

An gudu ba a tsira ba: Jama’a sun yi tir da sakon Shugaba Buhari na sallah
Raba Kasa: Matasan Najeriya sun yi wani babban taro

Babu wanda zai raba Najeriya Inji Matasan Najeriya bayan an yi wani taro da Nasir Adhama ya kira. Har wasu Sanatocin kasar sun halarci wannan taro da aka yi.

Raba Kasa: Matasan Najeriya sun yi wani babban taro
Osinbajo ka duba mana wannan: Kungiyar CAN ta kai karar Shugaba Buhari

Kungiyar CAN ta kai karar Shugaba Buhari wurin Osinbajo. Shugaba Buhari ya cire darasin addinin Kirista daga makarantun boko alhali za a cigaba da na Arabi.

Osinbajo ka duba mana wannan: Kungiyar CAN ta kai karar Shugaba Buhari
Abubuwa 3 da ya kamata ka sani game da sabon nadin da fadar Shugaban kasa tayi

Shugaban kasa yayi sabon nadi na mai bada shawara kan harkokin inganta rayuwar Jama’a. Shine NAIJ.com ta kawo maku rahoto ko wanene wannan matashin haka?

Abubuwa 3 da ya kamata ka sani game da sabon nadin da fadar Shugaban kasa tayi
An kaddamar da gangamin yakin neman zaben Buhari ta 2019 a yammacin Najeriya

Yankin kudu maso yammancin Najeriya ta kaddamar da gangamin yakin neman zaben shugaban kasar Muhammadu Buhari ta 2019 a karon farko,Buhari Campaign Organization

An kaddamar da gangamin yakin neman zaben Buhari ta 2019 a yammacin Najeriya
Tsohon Gwamnan CBN ya soki Gwamnatin Shugaba Buhari

Tsohon Gwamnan CBN Farfesa Charles Soludo ya bayyana yadda Gwamnatin Buhari ta jawo matsalar tattali. Soludo ya soki wasu tsarin tattalin kasar irin TSA.

Tsohon Gwamnan CBN ya soki Gwamnatin Shugaba Buhari
2019: Abin da ya sa matasa ke goyon-bayan Shugaba Buhari ya zarce

Shugaba Muhammadu Buhari zai kara tsayawa takara a zabe mai zuwa da za ayi a 2019 Inji Shugaban wata Kungiya 'Buhari Vanguard' masu goyon bayan sa Musa Aliyu.

2019: Abin da ya sa matasa ke goyon-bayan Shugaba Buhari ya zarce
Gwamnatin Buhari ta lalata tattalin arzikin Najeriya-PDP

Jam'iyyar adawa PDP ta bayyana yadda Gwamnatin Buhari ta lalata tattalin arzikin Najeriya. PDP tace Gwamnatin APC ta kasa cika alkwaruran da ta dauka a baya.

Gwamnatin Buhari ta lalata tattalin arzikin Najeriya-PDP
Gwamnatin nan ta ba mutane da yawa kunya – Inji wani Ministan Buhari

Wani Ministan Buhari yace Jama’a da dama ba su gamsu da tafiyar su ba sai dai yace ko da ba a biya burin Jama’a ba ya gamsu da irin kokarin da su ka yi.

Gwamnatin nan ta ba mutane da yawa kunya – Inji wani Ministan Buhari
Ka ji abin da Gwamnatin Buhari ta shirya yi wa tsofaffin ma’aikata

Shugaba Buhari ya bada umarni a biya wadanda su ka yi ritaya fansho yanzu haka an ware Naira Biliyan 54 domin tsofaffin ma’aikata Inji Malama Garba Shehu.

Ka ji abin da Gwamnatin Buhari ta shirya yi wa tsofaffin ma’aikata
Ministan Buhari ya gwale Inyamuran da ke kukan ba ayi da su

Inyamurai ba su ci kashi ba su na kokarin aman tsoka-Inje Chris Ngige, inda ya gwale Inyamuran da ke kukan ba ayi da su, yace su ma ba su yi Buhari ba da zabe.

Ministan Buhari ya gwale Inyamuran da ke kukan ba ayi da su
An yabawa Shugaban kasa Buhari wajen sha’anin tsaro da yaki da rashin gaskiya

‘Shugaba Buhari yayi kokari wajen yaki da rashawa da ta’addanci Inji wasu masana harkar siyasa. Kungiyar ACF ta Arewa ta yaba da kokarin Gwamnatin mai ci.

An yabawa Shugaban kasa Buhari wajen sha’anin tsaro da yaki da rashin gaskiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel