Gwamnanonin Najeriya

Ambaliyan ruwa: Gwamnonin APC sun kai ziyara jihar Benuwe

Gwamnonin APC sun kai ziyarar jaje ga al’ummar jihar Benuwe
Yadda Gwamna Abdulaziz Yari ya sayi makeken gidan $1m a Amurka

Gwamna Abdulaziz Yari ya sayi kayataccen gida a kasar Amurka bayan hawan shi gwamnati da shekara biyu kacal. Ya sayi gidan lakadan a kan kudi dala 950,000.

Yadda Gwamna Abdulaziz Yari ya sayi makeken gidan $1m a Amurka
Tofa: Abin da ya sa Gwamnatin Buhari ta gaza Inji wani Ministan Kasar

Sanata Chris Ngige Ministan kwadago yayi magana game da Gwamnatin APC inda yace matsalar tattali ya hana Shugaba Buhari cika alkawarin da ya dauko lokacin kamfe

Tofa: Abin da ya sa Gwamnatin Buhari ta gaza Inji wani Ministan Kasar
Kwarmato: Gwamnati ta fara biyan mutane 20 miliyoyin Nairori

Ministar Kudi ta Najeriya Kemi Adeosun ta ce: "Wannan shi ne karon farko da muka biya wadannan kudaden a karkashin shirin nan na masu tona asirin barayin gwamna

Kwarmato: Gwamnati ta fara biyan mutane 20 miliyoyin Nairori
Shinkafa mai guba ta mamaye Najeriya – Kungiyar Gwamnonin Najeriya

A wata sanarwa da mai kula da harkokin yada labarai na kungiyar Abdulrazak Bello-Barkindo ya fitar, ya ce kungiyar ta tattauna akan wannan batu ne a ganawar da

Shinkafa mai guba ta mamaye Najeriya – Kungiyar Gwamnonin Najeriya
An yi arangama tsakanin magoya bayan kwankwaso da na Atiku Abubakar a garin Jada

Akalla mutane 10 suka ji rauni a wata arangama tsakanin magoya bayan kwankwaso da na Atiku a garin Jada dake jihar Adamawa a wajen taron bikin nadin sarauta

An yi arangama tsakanin magoya bayan kwankwaso da na Atiku Abubakar a garin Jada
Gwamnatin jihar Neja ta mayar da martani game da kama tsohon gwamnan jihar

Gwamnan jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello ya mayar da martani a kan cafke tsohon gwamnan jihar, Dokta Mu’azu Babangida Aliyu da hukumar EFCC ta yi

Gwamnatin jihar Neja ta mayar da martani game da kama tsohon gwamnan jihar
Ka ji abin da Gwamnoni ke shirin yi wa shugaban kasa

Sai Buhari ya bi ta-ka-tsan-tsan da Gwamnoni Inji Kanal Umar yace don kuwa suna kokarin su karkatar da kudin da zai tura masu kwanan nan har Miliyan 500.

Ka ji abin da Gwamnoni ke shirin yi wa shugaban kasa
Ba mu zuba kudin kungiyar Faris-Landan a aljihun mu ba, duk dokoki da ya kamata aka bi wajen raba kudin

Muna ganin maganan yan labari da suka ce kudin sun koma aljihun gwaminoni kamar maganan da ba hujja kuma ba dadi. Har yanzu, rahoto bai nuna mutum 1 bare 7.

Ba mu zuba kudin kungiyar Faris-Landan a aljihun mu ba, duk dokoki da ya kamata aka bi wajen raba kudin
Shugaba Buhari ya ba da umurni a rabawa jihohi Naira Biliyan 500

Shugaban ya ce kudaden na cikin rarar da aka samo daga kungiyar Paris Club da ta mayarwa Najeriya saboda ta biya fiye da bashin da kungiyar ke binta.

Shugaba Buhari ya ba da umurni a rabawa jihohi Naira Biliyan 500
Dalilei da ya sa aka hana Magu kujeran ciyaman na EFCC zai baka tsoro

Da yake wani lokaci, gwamnonin sun aika zuwa wajen Magu amma ya ki basu hadin kai. Kafin Magu ya bisu, sun tsaya akan su yaaga mishi kaya a waje tun da ya ki

Dalilei da ya sa aka hana Magu kujeran ciyaman na EFCC zai baka tsoro
EFCC tayi babban kamu a asusun wani Gwamna

EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta gano cewa an karkatar da wasu kudi zuwa asusun wani Gwamna inda tayi kokari kuma ta gano wannan kudi yanzu haka.

EFCC tayi babban kamu a asusun wani Gwamna
Ku maido duk kayan gwamnatin da ke wurin ku - Sakon gwamnatin tarayya ga tsaffin ma'aikata

Gwamnatin tarayya ta umurci dukkan tsaffin ma'aikatanta musamman ma manya da su maido kadarorin da ke wurin su don kaucewa hushin hukuma.

Ku maido duk kayan gwamnatin da ke wurin ku - Sakon gwamnatin tarayya ga tsaffin ma'aikata
Tashin hankali yayinda APC ta sammaci gwamnoninta 23 zuwa Abuja kan lafiyar Buhari

Wani rahoto daga jaridar Vanguard ta nuna cewa APC ta sammaci gwamnonin ta na jihohi 23 don wani ganawa mai muhimmanci a Abuja a ranar Alhamis, 2 ga wata.

Tashin hankali yayinda APC ta sammaci gwamnoninta 23 zuwa Abuja kan lafiyar Buhari
Shugaba Buhari na bukatar Adu’an ‘yan Najeriya

Gwamnan jihar Adamawa, Jibrilla Bindow ya bukaci duk ‘yan Najeraya taya shugaba Buhari addu’a, ya ce mutanen arewa maso gabas sun fi bukatar lafiyar Buhari.

Shugaba Buhari na bukatar Adu’an ‘yan Najeriya
Sata ta saci sata: Budurwar gwamna ta tsere da Dala Miliyan 10 da ya sata

Wani gwamna a kudu ya shiga uku da EFCC yayin da ya saci Dala Miliyan 10 na albashin ma'aikata ya boye a wurin budurwarsa ita kuma ta gudu da su Amurka.

Sata ta saci sata: Budurwar gwamna ta tsere da Dala Miliyan 10 da ya sata
NAIJ.com
Mailfire view pixel