Gwamna Ganduje

Gwamnatin jihar Kano ta ba da hutun rana 1 dan shiga sabuwar shekarar muslunci

Gwamna Ganduje ya yi magana kan batun dawowar Buhari kwanan nan bayan ganawarsu a Landan (bidiyo)

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nuna farin cikin sa kan yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu lafiya sosai jim kadan bayan ganawarsu.

Gwamna Ganduje ya yi magana kan batun dawowar Buhari kwanan nan bayan ganawarsu a Landan (bidiyo)
Me ya sa mutane ba sa nuna damuwa kan karuwar fyade a Kano?

Rahotanni sun kawo cewa masu zanga-zanga ba su samu damar ganawa da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ba, saboda gwamnatinsa ta hana zanga-zanga.

Me ya sa mutane ba sa nuna damuwa kan karuwar fyade a Kano?
Siyasar Kano: Shin me ya kada hantar Sanata Kwankwaso a Kano?

Siyasar Kano: Shin me ya kada hantar Sanata Kwankwaso ne? Takun saka tsakanin Gwamna Ganduje na Kano da tsohon uban gidansa Sanata Kwankwaso ya sake salo

Siyasar Kano: Shin me ya kada hantar Sanata Kwankwaso a Kano?
Jerry Gana ya yiwa Najeriya butulci - Farfesa Ango Abdullahi

Tsohon ministan labarai, Farfesa Jerry Gana ba shi da halarci a cewar gwamnan jihar Kano, Ganduje, Ango Abdullahi da Dakta Junaid Muhammad sanadiyar wani furuci

Jerry Gana ya yiwa Najeriya butulci - Farfesa Ango Abdullahi
Gwamna Ganduje ya kaddamar da wani aiki mai muhimmanci a safiyar yau (hotuna)

Mai girma gwamnan jihar Kano ya halarci taron kaddamar da injinan nika hatsi a kamfanin Northern Nigeria Flour Mills Bompai Kano wanda ke jihar a safiyar yau.

Gwamna Ganduje ya kaddamar da wani aiki mai muhimmanci a safiyar yau (hotuna)
Kano za ta rasa matsayinta na jigo a kasuwanci idan kabilar Ibo ta bar jihar - Ganduje

“Gwamanan jihar Kano Abullah Ganduje , a ranar laraba yace jihar Kano baza ta iya kai masayinta na babbar Jigo a kasuwanci in ba dan Iyamurai da wasu kabilu

Kano za ta rasa matsayinta na jigo a kasuwanci idan kabilar Ibo ta bar jihar - Ganduje
Yadda gwamna Ganduje ya Musuluntar da wasu maguzawa 80 (HOTUNA)

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yayi wani aiki irin na mazan jiya, musamman tsohon firimiya Ahmadu Sardauna wanda yayi suna wajen yi ma addini hidima.

Yadda gwamna Ganduje ya Musuluntar da wasu maguzawa 80 (HOTUNA)
Ka ji abun da Gwamna Ganduje ya ce a kan makomar 'yan kabilar Igbo?

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya kaddamar da cewa babu inda ‘yan kabilar Igbo mazauna jihar za su. Cewa Kano gidan kowa ne ba bako ba dan gari.

Ka ji abun da Gwamna Ganduje ya ce a kan makomar 'yan kabilar Igbo?
Ina matuƙar biyayya ga shugaba Buhari da Ganduje – Sarki Muhammadu Sunusi

Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II ya bayyana cewa babu tantama a biyayyar da yake yi ma shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje.

Ina matuƙar biyayya ga shugaba Buhari da Ganduje – Sarki Muhammadu Sunusi
Kotu a Kano ta kawo wa Gwamna Ganduje mummunan cikas

Kano ko jami’in KAROTA ko ma wani mai damara tare masu Kurkura ko Adaidaita sahu ko makamancinsu da nufin karbar haraji, har sai kotun ta kammala sauraron karar

Kotu a Kano ta kawo wa Gwamna Ganduje mummunan cikas
Dan halas baya manta alkhairi: Gwamnan jihar Kano ya yabi Ahmed Musa

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yaba ma Musa kan abun arziki da ya yi ma al’umma, cikin abun da ya amfana, musamman daga Kano Pillars.

Dan halas baya manta alkhairi: Gwamnan jihar Kano ya yabi Ahmed Musa
Azumin watan Ramadan: Ganduje ya ware miliyan 300 don ciyarwa

Shugaban kwamitin ciyarwar Malam Ibrahim Kankarofi ne ya bayyana haka a yayin taron shuwagabannin kwamitin ciyarwar na dukkanin kananan hukumomin jihar, 44 daya

Azumin watan Ramadan: Ganduje ya ware miliyan 300 don ciyarwa
Buratai ya fatattaki ýan fashi daga dajin Falgore, ya mayar da dajin sansanin atisaye (Hotuna)

Babban hafsan sojin kasa, Laftanar janar Tukur Yusuf Buratai ya bayyana cewar sojoji sun samu nasarar fatattakan yan fashi masu fakewa a dajin Falgore.

Buratai ya fatattaki ýan fashi daga dajin Falgore, ya mayar da dajin sansanin atisaye (Hotuna)
“Likimo nake yi, ba barci ba” – Ganduje ya mayar da martani ga magauta

Majiyar NAIJ.com ta shaida cewa Ganduje ya bayyana haka ne yayin dayake ganawa da kungiyar kwadago a ranar ma’aikata na duniya a fadar gwamnatin jihar.

“Likimo nake yi, ba barci ba” – Ganduje ya mayar da martani ga magauta
Zaben 2019: Gwamnonin Arewa 4 da kujerar su ke rawa

Wasu Gwamnonin sai sun yi da gaske zuwa shekarar 2019 da Akwai adawar gaske game da kujerun na su. Musamman irin su Gwamnonin Jihar Kano da sauran su.

Zaben 2019: Gwamnonin Arewa 4 da kujerar su ke rawa
Ganduje ya taimaka ma Sojoji da sabbin motoci 16 (Hotuna)

Gwamna jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa rundunar Sojojin Najeriya reshen jihar Kano sababbin motoci guda 16 tare da gyara musu tsofaffin da suka lala

Ganduje ya taimaka ma Sojoji da sabbin motoci 16 (Hotuna)
Siyasar Kano: Anyi bikin kona Jar hular Kwankwasiyya a Kano (Hotuna)

Wasu gungun matasa a jihar Kano sun ce sun yar da kwallon mangwaro don su huta da kuda, inda suka sauya akidar siyasa daga Kwankwasiyya zuwa Gandujiyya.

Siyasar Kano: Anyi bikin kona Jar hular Kwankwasiyya a Kano (Hotuna)
Ganduje ya bayyana yawan almajiran dake Kano, sun kai miliyoyi

Gwamnan ya bayyana hakan ne a jihar Kaduna yayin taron kasuwanci a jihar karo na 2, inda ya kara da cewa yawancin almajiran daga makwabtan jihohi suke zuwa.

Ganduje ya bayyana yawan almajiran dake Kano, sun kai miliyoyi
Ka ji shirin Gwamnan Jihar Kano Ganduje

Ka ji shirin Gwamnan Jihar Kano Ganduje

Mai girma Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya fara shirin gina hanyoyi har na kilomita 500 a fadin Jihar Kano domin taimakawa mutanen karkara.

Ka ji shirin Gwamnan Jihar Kano Ganduje
Ganduje na shirin yiwa kanawa bazata da wannan sabon aiki a Kano (Hotuna)

Wasu sabbbin gine-gine kan babban titin zuwa gidan gwamna da fadar sarkin Kano na ci gaba da jan hankalin jama'ar Kano har da na hannu daman gwamna Ganduje.

Ganduje na shirin yiwa kanawa bazata da wannan sabon aiki a Kano (Hotuna)
Siyasar Kano:‘Ina matuƙar buƙatar yin sulhu da Kwankwaso’ – inji gwamna Ganduje

Dangantaka tayi tsami tsakanin jiga jigan yan siyasan biyu ne tun bayan ziyarar ta’aziyya da Kwankwaso ya kai ma gwamna Ganduje bayan rasuwar mahaifiyarsa, inda

Siyasar Kano:‘Ina matuƙar buƙatar yin sulhu da Kwankwaso’ – inji gwamna Ganduje
Gar da gar: “Wallahi ba zan sace kudin Kanawa ba” – Ganduje

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya shaida ma kanawa a ranar Alhamis cewar ba zai taɓa satan kudaden al’umma ba, ko ya karkatar dasu ba a mulkinsa

Gar da gar: “Wallahi ba zan sace kudin Kanawa ba” – Ganduje
NAIJ.com
Mailfire view pixel