Garin Kaduna

Sojojin sama na Najeriya, NAF, sun bude sabuwar makarantar soji a jihar Kaduna (Hotuna)

Matasan Arewa sun nuna goyon baya ga wa'adin da aka baiwa yan kabilar Igbo

Kungiyoyin 'yan arewancin Nijeriya da suka hadakai sun ce basu janye maganar da sukayi cewa 'yan Igbo su bar kasar ba kamin Oktoba 1.Sunce subar mana Kasar.

Matasan Arewa sun nuna goyon baya ga wa'adin da aka baiwa yan kabilar Igbo
An samu muguwar baraka a Jam'iyyar APC ta Jihar Kaduna

Mun ji cewa 'Yan APC akida sun hurowa Gwamna Nasir Elrufai wuta wanda yazu haka an samu muguwar baraka a Jam'iyyar APC ta Jihar Kaduna wajen zaben kwanan nan.

An samu muguwar baraka a Jam'iyyar APC ta Jihar Kaduna
Ribiti: Shehu Sani da Suleiman Hunkuyi sun tsallake rijiya da baya yayinda aka raunana dan jarida

A sakamakon harin da aka kai musu ranar lahada 30 ga watan Yuli an lalata na’urorin daukan hoto tare da jikkata wani dan jarida da ke jihar kaduna a ranar lahad

Ribiti: Shehu Sani da Suleiman Hunkuyi sun tsallake rijiya da baya yayinda aka raunana dan jarida
Zamu tabbatar da adalci! Osinbajo ya gargadi masu tada riki a Kudancin Kaduna

Mukaddashin shuaban kasa Yemi Osinbajo ya ba da umurnin sake zuba jamián tsaro a jihar Kaduna bayan rikicin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama a jihar.

Zamu tabbatar da adalci! Osinbajo ya gargadi masu tada riki a Kudancin Kaduna
Wani dalibin koyan aikin soja ya gamu da azal

Enoch wanda dalibin makarantar koyon aiki soja ta jihar kaduna Nigerian Defence Academy (NDA) ya mutu a ranar 8/Yuli/2017 da karfe 8:00 na dare.a jihar Bayelsa

Wani dalibin koyan aikin soja ya gamu da azal
Anyi garkuwa da mamalin jami’a tare da dalibansa a jihar Kaduna

Anyi garkuwa da malami da dalibai 2 na kwalejin kiwon lafiya da ke Pambegua, Kaduna da ranan jiya a hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna. Wannan na faruwa ne jiya.

Anyi garkuwa da mamalin jami’a tare da dalibansa a jihar Kaduna
Bamu ba APC a 2019, gwamnatin El-Rufa’I ta yaudare mu – Matasan APC a jihar Kaduna

Matasan kungiyar yakin neman zaben El-Rufai a 2019, a ranan Talata, a jihar Kaduna sun afka majalisar dokokin jihar domin zanga-zanga kan rashin cika alkawura.

Bamu ba APC a 2019, gwamnatin El-Rufa’I ta yaudare mu – Matasan APC a jihar Kaduna
An damke mutane 18 game da rikicin da ya faru a jihar Kaduna

Mai magana da yawun gwamnan jihar Kaduna, Samuel Aruwan, ya saki wani jawabi inda yace jami’an tsaro sun garkame wasu yan barandan sa suka tayar da zaune tsaye.

An damke mutane 18 game da rikicin da ya faru a jihar Kaduna
DA DUMI DUMI : Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da sabuwar manhajar lura da ma’aikatan gwamnati

Game da cewar gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’ I, gwamnatin jihar zata kaddamar da sabuwar manhajar yanan gizo domin lura da aikin ma’aikatan gwamnatin jiha

DA DUMI DUMI : Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da sabuwar manhajar lura da ma’aikatan gwamnati
YANZU-YANZU: Mukaddshin shugaban kasa na ganawa da Jama’atu Nasril Islam da Kungiyar C.A.N (Hotuna)

Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya sauka gidan Sir Kashim Ibrahim wanda shine gidan gwamnatin jihar Kaduna. sun fara ganawa da shugabanni.

YANZU-YANZU: Mukaddshin shugaban kasa na ganawa da Jama’atu Nasril Islam da Kungiyar C.A.N (Hotuna)
Zamuyi anfani da jiragen sama wajen fatattakar yan iska a kudancin Kaduna

Sifeton ‘yan sandan Najeriya Ibrahim Idris ya amince da aika karin jami’an ‘yan sanda zuwa yankin kudancin Kaduna domin shawo matsalar tsaro da ake ta fama da.

Zamuyi anfani da jiragen sama wajen fatattakar yan iska a kudancin Kaduna
Bayan an sa dokan ta baci, Sifeton yan sanda ya tura jami’ansa na musamman kudancin Kaduna

Sifeto Janar Na Ibrahim Kpotum Idris ta tura jami’an yansanda na musamman domin kawo karshen rikicin kudancin Kaduna da kuma kawar da yan barandan Kaduna.

Bayan an sa dokan ta baci, Sifeton yan sanda ya tura jami’ansa na musamman kudancin Kaduna
An sake kwatawa: ýan bindiga sun kai sabbin hare-hare a kudancin Kaduna, anyi asarar rayuka 21

Shima dan majalisar jihar dake wakiltar mazabar Kaura Yakubu Bityong ya tabbatar da faruwar lamarin, inda yace maharani sun karkashe mutane da dama tare da babb

An sake kwatawa: ýan bindiga sun kai sabbin hare-hare a kudancin Kaduna, anyi asarar rayuka 21
2019: Kungiyar Izala ta roki Allah ya ba Shehu Sani Gwamna

Sanata Shehu Sani ya kuma bada kyautar wasu karin gidajen ga Kungiyar 'yan agaji Mata na Izala wadanda ake kira da sunan Nisa'us Sunnah a titin Ara dake Kaduna.

2019: Kungiyar Izala ta roki Allah ya ba Shehu Sani Gwamna
An damke masu kawo rikici a Kudancin Kaduna

Hukumar ‘Yan Sanda ta samu nasarar damke wasu daga cikin masu hannu a rikicin Kudancin Kaduna. Hukumar ‘Yan Sanda dai sun kama mutane 17 da manyan makamai.

An damke masu kawo rikici a Kudancin Kaduna
Yajin aikin: Kwalejin kimiyya ta 'Kad Poly' tayi wa takwarorin ta tawaye

Reshen kungiyar malaman Kwalejojin Kimiyya da Fasaha ta KadPoly ta ce ba za ta bi kiran da uwar kungiyar ta yi ba na duk kwalejojin su shiga yajin aiki daga yau

Yajin aikin: Kwalejin kimiyya ta 'Kad Poly' tayi wa takwarorin ta tawaye
Duk wani aiki da muka dauko wannan shekarar za mu gama-Gwamna El-Rufa’i

Mai girma Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmed El-Rufa’i ya nuna ba fa wasa ya fito yi ba. Gwamnan yayi kira ga mukarraban sa cewa su dage ba da wasa ba

Duk wani aiki da muka dauko wannan shekarar za mu gama-Gwamna El-Rufa’i
Karanta matakan da El-Rufai ya dauka don kaucewa rikicin kudancin Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya kayyade matakai Uku da Gwamnatinsa ke dauka domin kawo karshen rikici da kashe kashen da yaki ci yaki cinyewa a jihar

Karanta matakan da El-Rufai ya dauka don kaucewa rikicin kudancin Kaduna
An damke wani Dan Boko Haram a Kaduna

An damke wani Dan Boko Haram a Kaduna

Hukumar DSS tayi namijin kokari bayan da ta damke wani Dan Boko Haram da ke shirin kai hari a cikin Garin Kaduna. Dan Boko Haram din dai ya tsero ne daga Yobe

An damke wani Dan Boko Haram a Kaduna
Kashe-kashen jihar Kaduna : CAN bata isa ta bamu umurni ba – Cocin Katolika

Shugaban cocin Katolika, John Cardinal Onaiyekan, yace ba zasu bi umurnin addu’an kwana daya da kungiyar gamayyar kiristocin Najeriya watau CAN tayi umurni

Kashe-kashen jihar Kaduna : CAN bata isa ta bamu umurni ba – Cocin Katolika
Za'a jibge bataliyar sojoji 2 a kudancin Kaduna

Rundunar Sojin Nigeria na shirin girke karin bataliyar soji biyu a kudancin jihar Kaduna domin dakile wutar rikicin kabilanci da addini da ta ki ci ta ki cinyew

Za'a jibge bataliyar sojoji 2 a kudancin Kaduna
FG in dilemma as airlines kick against Abuja Airport closure

The federal government is facing a herculean task convincing local and foreign airline operators to temporarily move to the Kaduna International Airport.

FG in dilemma as airlines kick against Abuja Airport closure
NAIJ.com
Mailfire view pixel