366

USD/NGN

Birnin Landan

Yanzu Yanzu: Fasto Adeboye ya ziyarci Buhari a Landan (Hotuna)

Babban Faston Duniya ya ziyarci Buhari yace ya ga ikon Allah

Babban Faston Darikar Angilikan Archbishop na Canterbury Justin Welby ya ziyarci Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari dazu a gidan sa ya kuma ji dadin haka

Babban Faston Duniya ya ziyarci Buhari yace ya ga ikon Allah
Rahoto: Jirgin shugaban kasa ya taso daga Landan

Fadar shugaban kasar ta ce bata da masaniya a kan wannan ci gaban kamar yadda hadiman shugaban kasa a shafukan labarai, Femi Adesina da Garba Shehu suka fada.

Rahoto: Jirgin shugaban kasa ya taso daga Landan
Rashin lafiyar Buhari: Gwamnan PDP ya bayyana dalilin da yasa aka sanya shi cikin masu ziyarar shugaban kasa

Gwamna Udom Emmanuel na jihar Akwa Ibom ya bayyana dalilin da yasa ya kasance daga cikin gwamnonin da suka kai ma shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara Landan.

Rashin lafiyar Buhari: Gwamnan PDP ya bayyana dalilin da yasa aka sanya shi cikin masu ziyarar shugaban kasa
Rigimammen Sanatan Najeriya Dino Melaye ya tafi shakatawa birnin Landan (hotuna)

Ba sabon labara bane cewa rigimammen sanatan Najeriya Dino Melaye na son shakatawa sannan kuma yake yi iya kokarinsa don ganin mafarkinsa ya zama gaskiya.

Rigimammen Sanatan Najeriya Dino Melaye ya tafi shakatawa birnin Landan (hotuna)
Tsohon hadimin toshon shugaba Jonthan Reno Omokri ya kai ziyara gidan Buhari da ke Landan

Tsohon hadimin na musamman ga tsohon shugaba Goodluck Jonathan a fanin yadda labarai, Reno Omokri ya kai ziyara zuwa gidan Abuja da ke garin Landan inda Buhari

Tsohon hadimin toshon shugaba Jonthan Reno Omokri ya kai ziyara gidan Buhari da ke Landan
Gwamnonin da suka kai ma shugaba Buhari ziyara birnin Landan sun dawo Najeriya (hotuna)

Gwamnonin da suka je birnin Landan don kai ma shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara sun dawo gida Najeriya. Sun baro shugaban kasar cikin koshin lafiya.

Gwamnonin da suka kai ma shugaba Buhari ziyara birnin Landan sun dawo Najeriya (hotuna)
‘Yan Najeriya su ci gaba da yi ma shugaban kasa addu’a - Gwamnan PDP ya yi magana bayan ganawa da Buhari a Landan

Gwamanan jihar Ebonyi Dave Umahi ya bayyana samun saukin shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin al’ajabi cewa yana cikin fara’a da koshin lafiya sosai.

‘Yan Najeriya su ci gaba da yi ma shugaban kasa addu’a - Gwamnan PDP ya yi magana bayan ganawa da Buhari a Landan
Gwamnoni sunyi magana bayan ganawa da shugaban kasa Buhari (hotuna)

Wasu gwamnoni da suka gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a birnin Landan sun bayyana shi a matsayin mutun da ya dade cikin koshin lafiya da walwala.

Gwamnoni sunyi magana bayan ganawa da shugaban kasa Buhari (hotuna)
Yanzu Yanzu: Shugaban kasa Buhari ya tarbi gwamnoni a Landan (hotuna)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin tawagar kungiyar gwamnonin Najeriya da suka kai masa ziyara birnin Landan a yau Laraba 26 ga watan Yuli, 2017.

Yanzu Yanzu: Shugaban kasa Buhari ya tarbi gwamnoni a Landan (hotuna)
Ziyarar Gwamnoni Ingila: Ko kunsan nawa suka kashe domin zuwa gano Buhari da kudin mu?

Nawa ziyarar Gwamnonin APC zuwa Landan yaci? An kashe makudan kudi a zuwan Shugabannin APC Landan. Kudin zai isa a yi anfani da shi a muhimmin abu a Najeriya

Ziyarar Gwamnoni Ingila: Ko kunsan nawa suka kashe domin zuwa gano Buhari da kudin mu?
Abin da ya sa ba a zabi Fayose cikin Gwamnonin da za su gana da Buhari ba

Mai magana da bakin Shugaban kasa Femi Adesina ya bayyana abin da ya hana Fayose zuwa Landan. Shi dai Gwamnan yana cikin masu magana game da lafiyar Buharin.

Abin da ya sa ba a zabi Fayose cikin Gwamnonin da za su gana da Buhari ba
Yanzu Yanzu: Gwamnoni shidda sun tafi Landan don ganin Buhari

Gwamnoni shidda na jam'iyyar adawa, sun shirya tafiya zuwa birnin Landan don ziyarar shugaban kasa, Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 25 ga watan Yuli.

Yanzu Yanzu: Gwamnoni shidda sun tafi Landan don ganin Buhari
Abinda Buhari ya faɗa min a lokacin da na keɓe da shi a birnin Landan – Inji Nasir El-Rufai

NAIJ.com ta jiyo gwamnan yana fadin “A jiya Asabar 22 ga watan Yuli ne muka ci abincin rana tare da shugaban kasa Muhammadu Buhari, inda muka same shi lafiya.

Abinda Buhari ya faɗa min a lokacin da na keɓe da shi a birnin Landan – Inji Nasir El-Rufai
Hujjar ya gana da Buhari: Wani gwamna ya ɗauki hoto da yaron Buhari a birnin Landan (Hoto)

Hoton da gwamnan ya saku kuwa shine nasa tare da yaron shugaban kasa Muhammadu Buhari, Yusuf Buhari, wanda yayi ma gaisuwa jim kadan bayan saduwar tawagarsu.

Hujjar ya gana da Buhari: Wani gwamna ya ɗauki hoto da yaron Buhari a birnin Landan (Hoto)
Mun sha dariya yayin da muka yi hira da Buhari a birnin Landan – Inji wani Gwamna

Gwamna Rochas Okorocha na jihar Imo ne ya bada wannan tabbaci, inda yace sun kwashe awa daya sun ganawa da Buhari, kuma har yanzu yana nan da barkwancinsa.

Mun sha dariya yayin da muka yi hira da Buhari a birnin Landan – Inji wani Gwamna
Rashin lafiya: Kwanaki 75 cif cif rabon Buhari da Najeriya, zai iya kuwa?

A yau Juma’a 21 ga watan Yuli ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cika kwanaki 75 cif cif da ficewarsa zuwa birnin Landan, na kasar Ingila domin neman lafiya.

Rashin lafiya: Kwanaki 75 cif cif rabon Buhari da Najeriya, zai iya kuwa?
Uwargidan shugaban kasa Buhari tana tare da mijnta a Landan

Rahotanni sun tabbatar da cewa uwar gidan shugaban kasa Aisha Buhari tana tare da mijin na ta, shugaba Buhari a birnin Landan, a gidan shugaban kasa Abuja House

Uwargidan shugaban kasa Buhari tana tare da mijnta a Landan
Sarki Sanusi Lamido Sanusi da Alhaji Aliko Dangote sun halarci wajen wasan Polo a Landan

Shahareren biloniyan dan Kasuwa Aliko Dangote da Mai Martaba Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi II suna daga cikin manyan bakin da suka halarci wajen wasan Polo

Sarki Sanusi Lamido Sanusi da Alhaji Aliko Dangote sun halarci wajen wasan Polo a Landan
Osinbajo ya gana da Buhari na tsawon awa 1 ba minti 5 ba – Fadar shugaban kasa

Fadar shugaban kasar Najeriya ta karyata rahoton kafar watsa labarai kan tsawon lokacin da shugaba Buhari da Osinbajo suka dauka suna tattaunawa a Landan.

Osinbajo ya gana da Buhari na tsawon awa 1 ba minti 5 ba – Fadar shugaban kasa
YANZU-YANZU: Osinbajo ya tafi Landan domin ganawar gaggawa da Buhari

Mukaddashin shugaban kasan Najeriya, farfesa Yemi Osinbajo, ya tashi domin zuwa kasar Ingila domin ganawa da maigidansa, shugaban kasa Muhammadu Buhari.

YANZU-YANZU: Osinbajo ya tafi Landan domin ganawar gaggawa da Buhari
Hajiya Aisha Buhari ta aska haske a kan wasu hotunan shugaba Buhari da aka wallafa a yanar gizo

Matar shugaban kasa, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta bayyana wanda ta wallafa wasu hotunan mijinta a yanar gizo a karshen makon da ta gabata a Landan

Hajiya Aisha Buhari ta aska haske a kan wasu hotunan shugaba Buhari da aka wallafa a yanar gizo
An ci mutuncin ýar Najeriya Musulma a Landan don ta sanya hijabi (HOTUNA)

Wani abu daya faru a birnin Landan mai kama da nuna wariyar launin fata tare da cin mutuncin bakaken fata ya janyo cece kuce a shafukan sadarwar zamani.

An ci mutuncin ýar Najeriya Musulma a Landan don ta sanya hijabi (HOTUNA)
NAIJ.com
The condition under which we met President Buhari - Dogara speaks after return from London
12 hours ago 219139
The condition under which we met President Buhari - Dogara speaks after return from London
Lagos ranked as 2nd worst liveable city in the world despite Ambode’s efforts; find out which city came tops
15 hours ago 123133
Lagos ranked as 2nd worst liveable city in the world despite Ambode’s efforts; find out which city came tops
Mailfire view pixel