Aure

Yar tsohon gwamna Mimiko ta yi aure inda akayi biki mai kayatarwa

Kotu ta raba auren mu kawai - Wata matar aure ta bayyana dalilin ta

Wata matar aure, Fatimah Muhammad mai shekaru 16, ta bayyanawa wata kotun unguwar Karu dake birnin tarayya cewa, ta raba auren su da mijinta Tasiu Kasim, domin

Kotu ta raba auren mu kawai - Wata matar aure ta bayyana dalilin ta
Bakararanci ya sanya kotu ta raba auren wasu bayan shekaru 4

Wata kotun al'adu a garin Ibadan dake jihar Oyo, ta salwantar da auren wata mata, Labake Fagbola da mijin ta Seun, bayan shekaru hudu da yin auren sanadiyar ras

Bakararanci ya sanya kotu ta raba auren wasu bayan shekaru 4
Kotu ta baiwa wata mata damar sakin daya daga cikin mazajenta biyu

Wannan mata Modinat Mufutau, ta bayyanawa kotu a ranar Talatar da ta gabata cewa, ta auri wannan mazajen biyu saboda ta samu isassun kudin daga wajen su da zasu

Kotu ta baiwa wata mata damar sakin daya daga cikin mazajenta biyu
Matar Ooni na Ife, Olori Waruola Ishola tayi watsi da jita-jita cewa an sake ta

Mun kasance cikin damuwa da wadannan jita-jita, kuma babu gaskiya game da shi kuma muna ƙaryata wanda ya yada wannan jita-jitan.Zamu kuma gano ko wanene

Matar Ooni na Ife, Olori Waruola Ishola tayi watsi da jita-jita cewa an sake ta
Fasto na Najeriya da ke Amurka yana shirin ya saki matarsa bayan shekara guda da aure

A cewar wani labari da Amara ta bayar a Facebook, aurenta na shekara daya ga Francis zai zo karshe ranar 16 ga watan Oktoba saboda wata bambanci mara daidaituwa

Fasto na Najeriya da ke Amurka yana shirin ya saki matarsa bayan shekara guda da aure
Zuciyar wani mutum ta buga bayan ya kama matar sa da kwarto

Bugun zuciya ya kama wani mutum, Udemeh Ukarette, mai shekaru 34, a yayin da ya kama matar sa, Joy Ukarett da wani kwastoman ta wani otel.Shekarun Udemeh da Joy

Zuciyar wani mutum ta buga bayan ya kama matar sa da kwarto
Kotu ta gurfanar da wani mutum da ya yi sanadiyar jefa jariri cikin wuta

A ranar talatar da ta gabata ne wani tsohon direba, Igwe Dike mai shekaru 42, ya gurfana a gaban kotun majistire ta Ikeja ake jihar Legas, da laifin lakadawa ma

Kotu ta gurfanar da wani mutum da ya yi sanadiyar jefa jariri cikin wuta
Hotunan yarima Sadiku Bayero da amaryarsa gimbiya Sa’adatu

Mutun na aure ne a lokacin dag a wanda zuciyarsa ta aminta da ita, wanda da zaran kun kalli juna sai kuji farin ciki da annashiwa. Abune na zama har abada.

Hotunan yarima Sadiku Bayero da amaryarsa gimbiya Sa’adatu
Ta tsere daga gidansu ta koma ga tsohon mijinta ɗan Boko Haram, me yayi zafi?

A wani bayani da Aisha tayi bayan an ceto su, tace a matsayinta na matar kwamandan Boko Haram, tana samun alfarma da dama da suka hada da bayi da samun abinci.

Ta tsere daga gidansu ta koma ga tsohon mijinta ɗan Boko Haram, me yayi zafi?
Auren ai ba dole ba ne - Cewar wata budurwa ga mahaifiyarta

Kamar yadda aka saba a kasar nan, duka wata yarinya budurwa wadda ta isa aure kuma 'yar gidan mutunci, abin alfahari ne a danginta a ce ai wacca ta fitar da mi

Auren ai ba dole ba ne - Cewar wata budurwa ga mahaifiyarta
Dalilin da yasa kotu ta raba wani aure bayan mako biyu da daura shi

Wata kotu a karamar hukumar Kudancin Aba, a jihar Abiya, ta raba auren wata, Juliet Igwe, da mijinta Chibuzo, saboda rashin kulawa da saduwa irin ta aure.

Dalilin da yasa kotu ta raba wani aure bayan mako biyu da daura shi
Wani matashi dan shekara 16 ya auri tsohuwa ‘yar shekara 71

Idan da ranka ka sha kallo, wani labara da hukumar NAIJ.com ta yi karo da shi na nunga cewa wani matashi mai shekara 16 a duniya ya auri tsohuwa mai shekara 71.

Wani matashi dan shekara 16 ya auri tsohuwa ‘yar shekara 71
Auren wuri na kawo koma bayan tattalin arziki

Rahoto da bankin duniya ya fitar ya ce aurar da mata da wuri na kawo koma bayan tattalin arzikin duniya. Ya ce auren wurin yana janyo asarar biliyoyin kudi.

Auren wuri na kawo koma bayan tattalin arziki
Cakwakiya: Tsoho mai shekaru 80 ya memi auren ‘yarshi (Karanta)

A wata hira da wakiliyar gidan talabijin din TV3’s, Potia Gabor ta yi da mutumin da iyalinsa a ranar ubanni ta duniya, ya bayyana cewa duk da ya tsufa, wannan b

Cakwakiya: Tsoho mai shekaru 80 ya memi auren ‘yarshi (Karanta)
Manyan ‘Yan wasan kwallo 3 da za su yi aure kwanan nan

Dan wasa Messi zai yi aure; Argentina za ta cika makil a ranar wannan bikin da ba a taba yin irin sa ba. Shi ma Morata na Real Madrid zai yi aure wannan makon.

Manyan ‘Yan wasan kwallo 3 da za su yi aure kwanan nan
Aure na da matukar muhimmaci wajen kara lafiya - Rahoto

Da alamu aure na da matuƙar muhimmanci wajen inganta lafiya, da tsawon rai idan kana da wasu larurori masu alaƙa da ciwon zuciya kamar yadda wasu masu bincike

Aure na da matukar muhimmaci wajen kara lafiya - Rahoto
Babbar ‘yar shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki na shirin aure

Shugaban majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki da uwargidansa Toyin Saraki na shirin aurar da babban ‘yar su ta fari Tosin wacce ke da shekaru 25 a duniya.

Babbar ‘yar shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki na shirin aure
An ba matasa dama ta karshe suyi aure ko su hadu da fushin hukuma

Ministan cikin gida na kasar Terence Ntahiraja ya ce kasar na fuskantar hauhawan adadin mutane a sakamakon zama da matasa suke tare da juna ba tare da sun yi au

An ba matasa dama ta karshe suyi aure ko su hadu da fushin hukuma
Dan kasuwa ya aurar da mata marayu da nakasassu 50 a jihar Yobe

Wani Shahararren dan kasuwa a Jihar Yobe mai suna Alhaji Mohammed Yakubu Jacob ya aurar da 'Yan mata marayu da marasa galihu akalla su 50 a fadar sarkin Bade.

Dan kasuwa ya aurar da mata marayu da nakasassu 50 a jihar Yobe
Matar Mutum kaɓarinsa: Inyamuri Kirista ya auri musulma yar Malaysia (Hotuna)

Wannan Inyamuri mai suna Collins, ya auri budurwar tasa ne a ranar Asabar 20 ga watan Mayu, inda aka daura auren nasu a gundumar Jasin dake garin Melaka a Malay

Matar Mutum kaɓarinsa: Inyamuri Kirista ya auri musulma yar Malaysia (Hotuna)
Budurwa yar shekara 23 ta gurfanar da mahaifinta gaban kotu kan ya hana ta aure

Wata budurwa mai shekaru 23, Khadija Ibrahim ta gurfanar da Ubanta Ibrahim Bassa gaban karamin kotu dake garin Karu, babban birnin tarayya Abuja don ya hanata.

Budurwa yar shekara 23 ta gurfanar da mahaifinta gaban kotu kan ya hana ta aure
To fa! Ragon suna na shirin raba aure a Sakkwato

Wata mata a unguwar Alkammawa a karamar hukumar Sakkwato ta Arewa ta dankara mai gidanta a kotun shari’ar musulunci akan zargin kin yanka wa ‘ya’yan su biyu

To fa! Ragon suna na shirin raba aure a Sakkwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel