Arewacin Kasar

Labarin wani mutumin Arewa da ke neman abinci a Legas

Mu na ganin girman Sarki amma dole Inyamurai su bar Arewa Inji Matasan Katsina

Wasu samarin Katsina sun ce su na ganin girman Sarki Alhaji Abdulmumin Kabir Usman amma dole Inyamurai su bar Arewa sabani abin da Sarkin ya fada kwanaki.

Mu na ganin girman Sarki amma dole Inyamurai su bar Arewa Inji Matasan Katsina
Nnamdi Kanu ya ruguza dukkan ka'idojin belin da kotu ta bashi - Dambazzau

Dambazau ya ce Nnamdi Kanu ya ruguza ka'idojin belinsa da kotu ta bashi, a kokarin gwamnati na rage zafaan kalamai tsakanin kabilun kasar nan, an sami ci gaba

Nnamdi Kanu ya ruguza dukkan ka'idojin belin da kotu ta bashi - Dambazzau
Wata kungiyar Neja Delta ta sake baiwa Hausawa wa'adin barin yankinsu daga nan zuwa watan Oktoba

Wata kungiyar Neja Delta ta sake bada wa'adin abar musu yankinsu a watan Oktoba, wannan na biyo bayan wa'adin samarin arewa ne kan suma a bar musu nasu yankin

Wata kungiyar Neja Delta ta sake baiwa Hausawa wa'adin barin yankinsu daga nan zuwa watan Oktoba
Femi Fani-Kayode ya rubutawa Osinbajo doguwar wasika

Femi Fani-Kayode ya fadawa Farfesa Yemi Osinbajo cewa ya hada kai da Makiya. Ya kuma cewa maganar yi wa Kasar garambawul da Osinbajo yake gudu na nan.

Femi Fani-Kayode ya rubutawa Osinbajo doguwar wasika
Nnamdi Kanu ya gargadi kabilar Igbo su bar yankin Arewa a yanzu

Shugaban kungiyar masu fafutukar neman yankin Biyafara Nnamdi Kanu ya umurci dukkan ýan kabilar Igbo mazauna yankin Arewacin kasar da su bar yankin.

Nnamdi Kanu ya gargadi kabilar Igbo su bar yankin Arewa a yanzu
Abubuwa 3 da za su faru a farkon Watan Oktoba a Najeriya

Watan Oktoba Najeriya ta samu 'Yancin kai. A wannan rana an sha alwashi iri-iri a Kasar.Daga ciki 1. Korar Inyamurai da wasu Makiyaya daga Kasar Arewa.

Abubuwa 3 da za su faru a farkon Watan Oktoba a Najeriya
Tir! Wata waka da aka fitar cikin yaren Hausa ta ci ma kabilar Igbo mutunci

Tir! Wata waka da aka fitar cikin yaren Hausa ta ci ma kabilar Ibo mutunci, bangarorin kasar nan dai suna yawan hararar juna, sakamakon siyasa ta tsana da ki

Tir! Wata waka da aka fitar cikin yaren Hausa ta ci ma kabilar Igbo mutunci
Tarihi: Da wa, da wa aka kashe sa’adda aka kashe Firimiyan Arewa, Sardauna? (HOTUNA)

A yau an kwashe sama da shekaru 52 da suka gabata kenan da bindige gamji dan kwarai, Firimiya na farko a yankin Arewacin Najeriya, Sir Ahmadu Bello Sardauna.

Tarihi: Da wa, da wa aka kashe sa’adda aka kashe Firimiyan Arewa, Sardauna? (HOTUNA)
Gwamnonin arewa sun ba da sharudansu kan hadewar kasar

Irin wadannan dabi'u da munanan kalamai ba su dace da dabi'un al'ummar arewa ba. Idan har ana bukatar gyara mu a shirye muke da mu hada kai don ci gaban kasar.

Gwamnonin arewa sun ba da sharudansu kan hadewar kasar
Karamin alhaki: Ya aka yi Nnamdi Kanu yake nema ya zama Gagarabadau?

Shugaban Matasan Arewa Shettima Yerima yace Nnamdi Kanu karamin alhaki ne. To ya aka yi Nnamdi Kanu yake nema ya zama Gagarabadau ya fitini Jama'a a Kasar?

Karamin alhaki: Ya aka yi Nnamdi Kanu yake nema ya zama Gagarabadau?
Gwamna Dankwambo ya nada sabon Amirul Hajj na jihar Gombe

Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo ya nada mutane 16 a matsayin tawagar Amirul Hajj na shekara ta 2017 a karkashin shugabancin Haruna Garba

Gwamna Dankwambo ya nada sabon Amirul Hajj na jihar Gombe
Samarin Arewa sunyi wa kudu kashedi kan zaman mulki a arewa

Samarin Arewa sunyi wa kudu kashedi kan zaman mulki a arewa, ana gani dai kamar kasawar shugaba Buhari iyar da wa'adin mulkinsa zata mika wa kudu dama

Samarin Arewa sunyi wa kudu kashedi kan zaman mulki a arewa
Arewa bata isa ta sa ni inyi shiru ba, su harbo in harba ne - Fani-Kayode

Arewa bata isa ta saka ni inyi shiru ba, su harbo in harba ne - Fani-Kayode. Fani Kayode dai ya zargi shuwagabannin arewa da tafiyar da Najeriya bisa kabilanci

Arewa bata isa ta sa ni inyi shiru ba, su harbo in harba ne - Fani-Kayode
Matasan Arewa ba su da alkibila Inji Kungiyar Neja-Delta

Matasan Arewa ba su da alkibila Inji Kungiyar MASSOB game da rikicin Biyafara. MASSOB tace 'yanci su ke nema ba fitina su ka nufa ba kamar yadda ake fada.

Matasan Arewa ba su da alkibila Inji Kungiyar Neja-Delta
2019: PDP ta baiwa sashen Arewa daman fitar da dan takarar shugaban kasa, kudu ta fitar da mataimaki

Shugaban jam'iyayar pdp na jihar Neja ya tabbatar da cewa PDP zata mika shugabncin shekara 2019 zuwa ga sashen Arewa sai mataimakin zuwa ga Kudancin kasan

2019: PDP ta baiwa sashen Arewa daman fitar da dan takarar shugaban kasa, kudu ta fitar da mataimaki
Na gana da Buhari a Landan, zai dawo, kuma za’a sha mamaki idan ya dawo – Shugaban kungiyar matasan Arewa, Alhaji Gambo Ibrahim Gujungu

Yayinda cece-kuce ya yawaita kan abubuwan da ke tattare da rashin lafiyan shugaba Buhari, shugaban kungiyar matasan Arewan na kasa, Alhaji Gambo Ibrahim Gujungu

Na gana da Buhari a Landan, zai dawo, kuma za’a sha mamaki idan ya dawo – Shugaban kungiyar matasan Arewa, Alhaji Gambo Ibrahim Gujungu
Shin akwai hukuncin shari'a a kan Sanatan da ya amsa cewa yana hulda da 'yan mata?

Shin akwai hukuncin shari'a a kan Sanata Bukar Abba da ya amsa cewa yana hulda da 'yan mata? A baya dai an kaddamar da shari'ar Islama a yawancin jihohin Arewa

Shin akwai hukuncin shari'a a kan Sanatan da ya amsa cewa yana hulda da 'yan mata?
Biyafara: Wani tsohon Ministan Arewa yace za su bar Yankin

Wani tsohon Ministan Arewa Farfesa Jerry Ghana yace za su bar Yankin idan har aka raba Najeriya. Jerry Ghana yayi wannan bayani ne a wani coci a Abuja.

Biyafara: Wani tsohon Ministan Arewa yace za su bar Yankin
Kungiyar da tace Inyamurai su bar Arewa za ta sake duban lamarin

Matasan Arewa da su ka ba Inyamurai wa’adi na shirin canza matsaya. Shugaban Kungiyar Alhaji Shettima Yerima yace za su kara dubar lamarin korar Inyamurai.

Kungiyar da tace Inyamurai su bar Arewa za ta sake duban lamarin
Ai tashi bai gan mu ba: Inyamurai sun ce ba za su bar Arewa ba

Ba za fa mu bar Arewa ba Inji Shugabannin Inyamurai. Wasu na ta kira dai kiran a raba a kasar a halin yanzu. Cif Eze Cletus Ilomuanya ya bayyana haka a Imo.

Ai tashi bai gan mu ba: Inyamurai sun ce ba za su bar Arewa ba
Inyamurai sun nemi ‘Yan Arewa su bar masu kasa kafin gobe

Inyamurai sun kira ‘Yan Arewa su garzaya su bar Kudancin kasar kafin gobe. Sai dai ba mu san daga inda wannan sako ya fito ba. Gobe ne dai karshen wa'adin.

Inyamurai sun nemi ‘Yan Arewa su bar masu kasa kafin gobe
Raba Kasa: Matasan Najeriya sun yi wani babban taro

Babu wanda zai raba Najeriya Inji Matasan Najeriya bayan an yi wani taro da Nasir Adhama ya kira. Har wasu Sanatocin kasar sun halarci wannan taro da aka yi.

Raba Kasa: Matasan Najeriya sun yi wani babban taro
NAIJ.com
Mailfire view pixel