Amurka

Amurka ta ki yarda da cewa IPOB 'yan ta'dda ne — Lai Mohammed

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un: An kashe budurwa Musulma bayan ta fito daga Masallaci ba gaira ba dalili a Amurka

NAIJ.com ta samu labarin kisan wata budurwa yar shekara 17 mai suna Nabra da akayi garkuwa da ita kuma aka kashe ta da safen nan bayan ta fito daga Masallaci.

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un: An kashe budurwa Musulma bayan ta fito daga Masallaci ba gaira ba dalili a Amurka
Yan matan Chibok 2 sun karasa karatunsu a Amurka (Hotuna)

Wasu yan matan Chibok 2 wadanda suka samu tserewa daga hannun Boko Haram sun karasa karatuna a makarantan American High School da ke kasar Amurka US.

Yan matan Chibok 2 sun karasa karatunsu a Amurka (Hotuna)
An kashe mutane 2 a Amurka

An kashe mutane 2 a Amurka

'Yan sanda a birnin Portland na Amurka sun ce an kashe wasu mutane biyu, yayin da suka yi kokarin hana wani mutun cin zarafin wasu mata biyu Musulmai.

An kashe mutane 2 a Amurka
Kuda wajen kwaɗayi ya kan mutu: Yaje neman asirin kuɗi, boka ya damfare sa

yansanda na musamman dake jihar Legas sun yi caraf da wani boka mai shekaru 42, Abidoun David kan zarginsa da damfarar wani dan Najeriya, Kazeem mazaunin Amurka

Kuda wajen kwaɗayi ya kan mutu: Yaje neman asirin kuɗi, boka ya damfare sa
Shugaban kasar Amurka, Trump zai gana da shuwagabanin ƙasashen Musulmai a Saudiya

Sarkin Saudiyya, Muhammad Salman yace tattaunawar zai taimaka wajen bunkasa dangantaka da kuma mutunta juna tsakanin kasashen Musulmai da kasar Amurka.

Shugaban kasar Amurka, Trump zai gana da shuwagabanin ƙasashen Musulmai a Saudiya
Shin yaron Usama bin Laden zai gaji mahaifinsa ne?

Game da rahotannin yan jarida, dan gidan Usama, Hamza yana neman fansa akan kisan mahaifinsa da akayi kuma da alaman shi zai zama sabon shugaban Al-Qaeda.

Shin yaron Usama bin Laden zai gaji mahaifinsa ne?
Zamu daidaitawa kasar Korea ta Arewa zama - Kasar Amurka

Amma kuma duk da tsamin da dangantarsu ta yi, Korea ta Arewar a baya bayan nan ta ce za ta yi wata tattaunawa da Amurka muddin aka sanya sharudda masu ma'ana.

Zamu daidaitawa kasar Korea ta Arewa zama - Kasar Amurka
Najeriya muhimmiyar abokiyar alakan kasar Amurka ce – Jakadan Amurka

Mataimakin diraktan ofishin jakadar kasar Amurka akan harkokin Afrika ta yamma, Mr Nathan Holt, yayi bayani cewa Najeriya bazata gushe babban abokiyar alaka.

Najeriya muhimmiyar abokiyar alakan kasar Amurka ce – Jakadan Amurka
Manufofin Buhari sunyi dai-dai da namu – Kasar Amurka

A jiya ne Talata, 10 ga watan Mayu, gwamnatin kasar Amurka ta bayyana cewa manufofin da shugaba Muhammadu Buhari ke kokarin cimma yayi daidai da nasu.

Manufofin Buhari sunyi dai-dai da namu – Kasar Amurka
Kayi ma mutane shiru, ‘Yan Najeriya ne sukayi zabe’ – Amurka tayi raddi ga Jonathan

Kasar Amurka tayi raddi ga tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, inda suka jaddada cewa ra’ayin yan Najeriya ne ya baiwa shugaba Muhammadu Buhari nasara.

Kayi ma mutane shiru, ‘Yan Najeriya ne sukayi zabe’ – Amurka tayi raddi ga Jonathan
Kasar Amurka ta shirya tsaf don ragargazar kasar Koriya ta Arewa

A dai dai lokacin da ake kara zaman dardar game da batun shirin nukiliya da makamai masu linzamai na Koriya Ta Arewa, yanzu haka Amurka ta fara 'daukar mataki.

Kasar Amurka ta shirya tsaf don ragargazar kasar Koriya ta Arewa
Fada ya kacame tsakanin kasar Koriya ta Arewa da Amurka

Rahotanni sun bayyana cewa Koriya ta Arewa ta gargadi Amurka da cewa a shirye take ta kakkabe jiragen ta domin tabbatar wa Amurka da karfinta na soji.

Fada ya kacame tsakanin kasar Koriya ta Arewa da Amurka
Shugaba Buhari zai siyo Jiragen yaki 12 don yakar ta'addanci

Gwamnatin shugaba Donald Trump na Amurka ta shirya tsaf don sayarwa da Najeriya jiragen yaƙi don taimakawa ƙasar a ƙoƙarin da take na yaƙi da ƴan kungiyar Boko

Shugaba Buhari zai siyo Jiragen yaki 12 don yakar ta'addanci
Harin taddanci? Anyi harbe harbe a kusa da majalisar dokokin kasar Amurka (Hotuna)

Wata mata ta afka ma motar sintiri na yansanda a birnin Washington DC kusa da majalisar dokokin kasar Amurka, ‘Capitol Hill’ da sanyin safiyar ranar Laraba 29 g

Harin taddanci? Anyi harbe harbe a kusa da majalisar dokokin kasar Amurka (Hotuna)
Da ofishin hijira na Amurka sun kore yan Najeriya 2 tun daga filin jirgi, gwamnatin tarraya zai kafa sabobin dokoki na yin hijira ranar Litini

Dokokin na shekara 2017 sun zama muhimin. Mai retaya, Lt.-Gen. Abdulrahman Dambazau, zai daga dokoki na hijira na shekara 2017 a ranar Litini 20 ga watan Maris

Da ofishin hijira na Amurka sun kore yan Najeriya 2 tun daga filin jirgi, gwamnatin tarraya zai kafa sabobin dokoki na yin hijira ranar Litini
Wani baban kotu na tarraya ya watsar da maganan Donald Trump shugaban kasar Amurka akan kar mutane daga wasu kasashen musulumi su shigo Amurka

Da misalin karfe 12 na daren Jiya Laraba ne ya kamata sabon kudirin da Donald Trump ya rattabawa hannu a karo na biyu bayan an watsar da wasu sauye sauye.

Wani baban kotu na tarraya ya watsar da maganan Donald Trump shugaban kasar Amurka akan kar mutane daga wasu kasashen musulumi su shigo Amurka
Sojan kasar Amurka ya musulunta bayan wata mukabala

Lokacin da aka turasu kasar Jamus domin aiki, ya hadu da wani Sojan Amurka musulmi wanda ya kasance yana ma mutane da’awah akan musulunci mazauninsu.

Sojan kasar Amurka ya musulunta bayan wata mukabala
Dokar Trump kan musulmai: Dan Mukammad Ali ya gamu da wulakanci a filin jirgin sama

Dan zakaran damben duniya marigayi Muhammad Ali ya gamu da wulakancin jami'an shige da ficen Amurka shi da mahaifiyarsa kasancewarsu musulmai 'yan kasar

Dokar Trump kan musulmai: Dan Mukammad Ali ya gamu da wulakanci a filin jirgin sama
Hana CNN shiga fadar White house: 'Yan jaridu a Amurka na shirin sa wando daya da Trump bisa

Dangantakar shugaban Amurka da 'yan jaridu a kasar ta soma tsami a sakamakon hana CNN da jaridar New York Times shiga taron manema labarai a fadar White House

Hana CNN shiga fadar White house: 'Yan jaridu a Amurka na shirin sa wando daya da Trump bisa
Trump ya yabawa Buhari a wayar tarho: Ga ra'ayin 'yan Najeriya

'Yan Najeriya na ci gaba da bayyana ra'ayoyinsu mabanbanta dangane da yabon da Shugaban Amurka Donald Trump ya yiwa Buhari a hirarsu ta wayar tarho a Landan

Trump ya yabawa Buhari a wayar tarho: Ga ra'ayin 'yan Najeriya
Dokar hana musulmai shiga Amurka: Trump yayi amai ya lashe

a maimakon rikita rikitan shari’a a kotuna, shugaba Trump ya yanke shawarar sauya ma dokar fasali don canza abubuwan da alkalan suke gani kamar yi ma doka.

Dokar hana musulmai shiga Amurka: Trump yayi amai ya lashe
Muna son mu ga an kubutar da sauran yan matan mu da wasu mutane - BBOG

Ranar Talata, Febwairu 14, ya zama kwana 1037 yan matan Chibok da kuma kwana 622 a cikin mulki shugaba Muhammadu Buhari da kuma kwana 1022 da aka fara BBOG.

Muna son mu ga an kubutar da sauran yan matan mu da wasu mutane - BBOG
NAIJ.com
Mailfire view pixel