Aikin Hajji

A bar wata mahajjata daga jihar Bauchi a Saudi Arabia a kan batan fasfo

Hajjin bana: Alhazan Najeriya sun fara dawowa gida

Alhazan Najeriya sun taba kasa dazu kamar yadda mu ka samu labari daga Jaridar Premium Times. Kun san cewa sama da Mahajjata 80,000 su ka tafi aikin haji bana.

Hajjin bana: Alhazan Najeriya sun fara dawowa gida
Yawan maniyyatan Najeriya da suka rasu a Saudiyya ya karu zuwa 14

Mahajjatan Najeriya da suka rasu a kasa mai tsarki wajen sauke farali ya kai 14, na karshen su ma'aikacin hukumar aikin hajjin Najeriya ne. Allah ya jikansu.

Yawan maniyyatan Najeriya da suka rasu a Saudiyya ya karu zuwa 14
Hajjin bana: Yan Najeriya 7 sun cika, wasu sun suma a wajen jifan Shaidan

Yayinda ake kammala aikin hajjin bana, shugaban hukumar jin dadin alhazan Najeriya, Alhaji Abdullahi M Mukhtar, ya tabbatar da cewa lallai akalla yan Najeriya 7

Hajjin bana: Yan Najeriya 7 sun cika, wasu sun suma a wajen jifan Shaidan
Wasu Sanatoci da Gwamnoni sun yi addua Ubangiji ya karawa Buhari lafiya a Saudi

An yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari addua a kasa mai tsarki a Ranar Arafah. - Gwamnoni da Sanatocin kasar su na cikin masu adduar a wajen aikin hajji.

Wasu Sanatoci da Gwamnoni sun yi addua Ubangiji ya karawa Buhari lafiya a Saudi
Ranar Arafah: An yi wa Najeriya da Shugaba Buhari addua na musamman a Saudiya

Manyan Malaman Najeriya sun yi wa Najeriya da Shugaba Buhari addua na musamman a kasa mai tsarki. An yi wannan addua ne a wajen aikin Hajji dazu da rana.

Ranar Arafah: An yi wa Najeriya da Shugaba Buhari addua na musamman a Saudiya
Arafah: Darajar Ranar 9 ga Watan Dhul Hajj

Mun kara lekawa zauren nan na Musulunci inda mu ka jero Darajar Ranar 9 ga wannan Watan nan Dhul Hajj watau 'Arafah' kamar yadda wani Malami yayi jawabi.

Arafah: Darajar Ranar 9 ga Watan Dhul Hajj
Jerin manyan ibadu guda 7 da ake bukatar Musulmi yayi a ranar Arafa

Akwai wasu muhimman ibadoji guda 7 da ake bukatar dukkanin Musulmi yayi a ranar 9 ga watan Zulhijja, wato ranar Arafa, wanda aka fi sani da jajibarin Sallah.

Jerin manyan ibadu guda 7 da ake bukatar Musulmi yayi a ranar Arafa
Kalli yadda aka sauya ma Ka’abah riga a ranar Arafa (Bidiyo)

A kowanne ranar 9 ga watan Zuhijja na shekarar Musulunci ne ake canza ma dakin Allah, Ka’abah riga, wannan bakin yadin dake dauke da rubuce rubuce a jikinsa.

Kalli yadda aka sauya ma Ka’abah riga a ranar Arafa (Bidiyo)
Hajjin bana: Mahajjata Miliyan 2 sun fara aikin Hajji a Duniya

Gidan watsa labarai na BBC tace kusan Maniyyata Miliyan 2 ne ke Kasar Saudi Arabia a yanzu domin sauke farali a wannan shekarar wanda yana cikin rukunin Islama.

Hajjin bana: Mahajjata Miliyan 2 sun fara aikin Hajji a Duniya
Yadda wani matashi ya shafe shekara 1 cur yana tafiyan ƙasa don aikin Hajji (Hotuna)

Khamin yace bai taba yin bara ba yayin dayake balaguronsa, amma yace ya hadu da jama’a da dama da suka taimaka masa da abinci da sauran kayayyakin bukatunsa.

Yadda wani matashi ya shafe shekara 1 cur yana tafiyan ƙasa don aikin Hajji (Hotuna)
Hajjin bana: Saraki ya bayyana dalilinsa na zuwa aikin Hajji, karanta

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Olaniyonu yana fadin shugaban majalisar dattawan zai yi amfani da lokacinsa wajen yi ma Najeriya addu’ar samun zaman lafiya.

Hajjin bana: Saraki ya bayyana dalilinsa na zuwa aikin Hajji, karanta
Kasan masu wace sana’a ne suka fi yawa a zuwa aikin Hajjin bana daga Najeriya?

Abdullahi yace wannan ne dalilin dayasa manoman suka samu isashshen kudin da suka biya don gudanar da aikin Hajjin bana, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito

Kasan masu wace sana’a ne suka fi yawa a zuwa aikin Hajjin bana daga Najeriya?
Hajjin bana: Hotunan Kareem Benzema yayin dayake gudanar da aikin Hajji

Kareem Benzeman ya garzaya kasar Saudiyya ne bayan daya fafata a wasan da aka buga tsakanin Real Madrid da Valencia a ranar Lahadin makon data gabata.

Hajjin bana: Hotunan Kareem Benzema yayin dayake gudanar da aikin Hajji
Bayan dawowan maigidanta, Uwargidan shugaba kasa, Aisha Buhari, ta fita daga Najeriya

Aisha Buhari za ta hadu miliyoyin al’ummar musulmai a kasa mai tsarki dan gudanar da aikin hajji. ta bar Abuja a ranar Litinin zuwa Makka, Saudi Arabia

Bayan dawowan maigidanta, Uwargidan shugaba kasa, Aisha Buhari, ta fita daga Najeriya
NAHCON ta bullo da sabon tsarin ciyar da Alhazan Najeriya

Hukumar Jindadin Alhazai ta kasa wato NAHCON ta fitoda sabon tsari na ciyar da alhazan Najeriya sakamakon yadda ake barin su nemi abinci da kansu a Saudiyya.

NAHCON ta bullo da sabon tsarin ciyar da Alhazan Najeriya
Wuyan aiki ba’a fara ba: Wasu Alhazai 9 sun isa Madina akan Keke daga ƙasar Birtaniya (Hotuna)

Mutanen sun samu tarba daga jami’an hukumar wasanni ta kasar Saudiyya tare da jinjina ma kokarin da suka yi, si aka basu izinin garzaya Masallacin Annabi.

Wuyan aiki ba’a fara ba: Wasu Alhazai 9 sun isa Madina akan Keke daga ƙasar Birtaniya (Hotuna)
Kudi tsababa gwamnatin Saudiyya ta biya diyya ga alhazan Najeriya da aka ciwa mutunci, duba ko nawa ne

Kudi tsababa gwamnatin Saudiyya ta biya diyya ga alhazan Najeriya da aka ciwa mutunci, duba ko nawa ne ta basu, kudin dai sunkai miliyan in aka kwatanta da Nera

Kudi tsababa gwamnatin Saudiyya ta biya diyya ga alhazan Najeriya da aka ciwa mutunci, duba ko nawa ne
Gwamnatin Saudiyya ta ziyyarci ‘yan Najeriyan da aka ci wa mutunci

Gwamnatin kasar Saudiyya ta ziyyarci mahajjata daga Najeriya da wasu ma’aikatan kwastom suka ci wa mutunci a filin jiragen saman Yarima Muhammad Bn Abdulaziz.

Gwamnatin Saudiyya ta ziyyarci ‘yan Najeriyan da aka ci wa mutunci
Hajjin bana: Wata gobara ta tashi a katafaren masaukin Alhazai mai hawa 15

Gobara ta taso a wani masaukin alhazai dake garin Saudi, yayin da mahajjata ke gabatar da aikin Hajji, a ranar litinin 21 ga watan Agusta, inji rahotan kamfani.

Hajjin bana: Wata gobara ta tashi a katafaren masaukin Alhazai mai hawa 15
Kasar Saudiyya ta sanar da ranar tsayuwar Arfa

Saudiyya ta sanar da ranar Arafah zai kama ranar Alhamis 31 ga watan Agusta, sannan ranar Juma’a, 1 ga watan Satumba zata zama ranar Sallar layya a kasar.

Kasar Saudiyya ta sanar da ranar tsayuwar Arfa
Zauren Musulunci: Falalar kwanaki 10 na Watan Dul-Hajj

NAIJ.com Hausa a wannan karo ta kawo darajar kwanakin farko na watan Zul Hajj wanda ake shirin shiga kwanan nan. Kwanakin masu zuwa sun fi kowane daraja.

Zauren Musulunci: Falalar kwanaki 10 na Watan Dul-Hajj
Mahajjata 'yan Najeriya da suke Saudi Arabia suna murna da dawowar Shugaba Buhari

Wasu mahajjata 'yan Najeriya da suke aikin hajji na wannan shekara a Saudi Arabia sun shiga yin murnan bikin dawowar Muhammadu Buhari daga Kasar London

Mahajjata 'yan Najeriya da suke Saudi Arabia suna murna da dawowar Shugaba Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel