Addinin Musulunci

Gwamnan jihar Osun ya ba da hutu don tunawa da sabuwar shekarar musulunci

An kammala jigilar sauran mahajjatan jihar Kano 540 zuwa Saudiyya

Hukumar aikin Hajji a jihar Kano ta sanar da cewa an kammala jigilar mahajjatan jihar kashi na karshe su 540 zuwa kasar Saudiyya don aikin Hajji na 2017.

An kammala jigilar sauran mahajjatan jihar Kano 540 zuwa Saudiyya
An yi dandazon yiwa shugaba Buhari addu'o'i na musamman a jihar Kano (Hotuna)

Dubban musulmi masu aminci daga jihohi bakwai na arewa maso yammacin Najeriya sun dandazo a Kano a yau don yin addu'a ta musamman ga shugaba Muhammadu Buhari.

An yi dandazon yiwa shugaba Buhari addu'o'i na musamman a jihar Kano (Hotuna)
Auratayya: Kotu ta haramta saki uku na farat-daya a Indiya

Auratayya: Kotu ta haramta saki uku na farat-ta-daya, A cikin irin matsalolin da ma'aurata ke fuskanta, an sami kotu da ta hana yin saki ukku a nan take

Auratayya: Kotu ta haramta saki uku na farat-daya a Indiya
Tsakanin 10 na Ramadan da 10 na Dhul Hajj wanne su ka fi daraja?

Mun kawo falalolin Watan Dhul Hajj da Malamai su ka yi sabani wajen kwanakin da su ka fi kowane daraja tsakanin farkon Dhul Hajj da karshen watan Ramadan.

Tsakanin 10 na Ramadan da 10 na Dhul Hajj wanne su ka fi daraja?
Rayuwar kunci ta almajirai; shin wai ina masu kiran kansu dattijan Arewa ne?

Sharhi: Rayuwar kunci ta almajirai, shin wai ina masu kiran kansu dattijan Arewa ne? batun siyasa yana matsowa sai kaga kowanne mai rawani ya zama dattijo.

Rayuwar kunci ta almajirai; shin wai ina masu kiran kansu dattijan Arewa ne?
Gwamna Kashim Shettima: A kullun ina ziyartar Kwalejin El-Kanemi na tauhidin musulunci

Gwamna Kashim Shettima ya sanar cewa kullum yana ziyartar Kwalejin El-Kanemi na tauhidin musulunci don saduwa da marayu 195 da ke karatu a karkashin tsari ilimi

Gwamna Kashim Shettima: A kullun ina ziyartar Kwalejin El-Kanemi na tauhidin musulunci
Jami'an tsaro za su biya wata mata musulma ta kasar Amurka diyyar $85, 000 na cire mata Hijabi da karfi da yaji

Jami’an ‘yan sanda na birnin California da ke kasar Amurka sun amince da biyan tarar dala 85,000 (a kudin Tarayyar Turai kuma 72,000) na diyyar wata mace musulm

Jami'an tsaro za su biya wata mata musulma ta kasar Amurka diyyar $85, 000 na cire mata Hijabi da karfi da yaji
Sheikh Dahiru Bauchi ya jagoranci kafa majalisar koli ta malamai na darikar Tijjaniyya a Najeriya

Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya jagorancin shugabannin darikar Tijjaniya wadanda suka hada da Shehunai, Khalifofi, Muqaddamai da sauran mabiya darikar baki daya.

Sheikh Dahiru Bauchi ya jagoranci kafa majalisar koli ta malamai na darikar Tijjaniyya a Najeriya
Hukumar bada Zakkat ta rarraba kyautar miliyan 8 ga marasa lafiya a jihar Sakkwato

Hukumar bada Zakkat ta jihar Sakkwato ta rarraba fiye da naira miliyan 8 a asibitoci daban-daban da ke fadin jihar ga marasa lafiya masu karancin karfi.

Hukumar bada Zakkat ta rarraba kyautar miliyan 8 ga marasa lafiya a jihar Sakkwato
Wani mutumin kirista ya musulunta a Borno, ya chanja suna zuwa Abubakar

Laminu wanda ya kammala karatu daga jami’ar Maiduguri, Borno ya ce abokin sa mai suna Manasa Simon ya yanke shawarar chanja sunansa zuwa Abubakar a yanzu.

Wani mutumin kirista ya musulunta a Borno, ya chanja suna zuwa Abubakar
Ka ji mutumin da yace shi Annabi ne ana kuma yi masa wahayi

Wani Mislkili yayi da'awar Annabta a Kasar Sudan. Wannan mutumi ya fito ne daga Yankin Darfur ta kasar Sudan.Har da ma wata sura yace an saukar asa da ita.

Ka ji mutumin da yace shi Annabi ne ana kuma yi masa wahayi
Ministan ilimiya raba tsarin karantarwar addinai biyu a makarantun yara

Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu, ya bayar da dokar raba karantarwar a jiya a babban birnin tarayya Abuja a wani taron da kungiyar ilimi da ilmantarwa sukayi

Ministan ilimiya raba tsarin karantarwar addinai biyu a makarantun yara
Raba kasa: Wani Malamin addini yayi kira ga Musulmai

Wani Shehun Malamin Musulunci a Zariya Sheikh Salihu S. Abubakar ya nemi Musulmi a Najeriya su guji gori yayin da wasu ke kiran a raba kasar nan a wannan lokaci

Raba kasa: Wani Malamin addini yayi kira ga Musulmai
Manyan faloli 3 na Ranar Juma'a mai albarka

A yau kuma mun koma zauren Addinin Musulunci ne inda mu ka tabo kadan daga cikin falalar wannan rana ta Juma'a. Akwai sunnoni da dama da ake so a aikata.

Manyan faloli 3 na Ranar Juma'a mai albarka
Wani gwamnan Arewa ya bada makudan kudi don sake gyara wani babban masallacin juma’a

Gwamna Muhammad Abdullahi Abubakar na jihar Bauchi ya yi alkawrin gyara babban masallacin juma'a da ke garin Soro a karamar hukumar Ganjuwa da ke jihar

Wani gwamnan Arewa ya bada makudan kudi don sake gyara wani babban masallacin juma’a
Wani babban fasto yace ana kulle kulle don a musuluntar da Najeriya

Babban Fasto David Oyedepo, ya bayyana cewa ana kulle-kullen musuluntar da Najeriya amma yayi rantsuwa akan cewa sai sun warware duk wani kulli da ake yi.

Wani babban fasto yace ana kulle kulle don a musuluntar da Najeriya
Wani dan Najeriya ya bayyana dalilin da yasa baá bari mata musulmai suna sanya turare

Da yake maida martini ga wani rubutun twitter da wani daban ya goge, Abu ya ce baá yarda da turare ba, kamar yadda mace na iya ta da shaáwar da namiji da kamshi

Wani dan Najeriya ya bayyana dalilin da yasa baá bari mata musulmai suna sanya turare
Yadda gwamna Ganduje ya Musuluntar da wasu maguzawa 80 (HOTUNA)

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yayi wani aiki irin na mazan jiya, musamman tsohon firimiya Ahmadu Sardauna wanda yayi suna wajen yi ma addini hidima.

Yadda gwamna Ganduje ya Musuluntar da wasu maguzawa 80 (HOTUNA)
Hajjin bana: Anyi sulhu tsakanin kasar Saudiyya da Iran

Shugabancin kasa Saudiyya da na jamhurriyar musuluncin Iran sun dinke barakar da ke tsakaninsu wanda ya sabbaba kasar Saudiyya ta haramtawa kasar Iran musharaka

Hajjin bana: Anyi sulhu tsakanin kasar Saudiyya da Iran
Aikin Hajji: An bukaci mahajjata da su yi hankuri da farashin kudaden kujeran Hajjin bana

An yi bikin cika shekaru 10 da kafa hukumar Alhazan na Najeriya. An shafe kwanaki 2 ana gudanar da wannan taro da kuma bita akan yadda za a inganta aikin Hajji

Aikin Hajji: An bukaci mahajjata da su yi hankuri da farashin kudaden kujeran Hajjin bana
Musulunci ne addini mafi samun cigaba a ƙasar Australia

Wani kidayan jama’a da aka yi a shekarar 2016 na kasar Australia ya nuna cewa sama da rabin Musulman kasar Australia na zama ne a babban birnin kasar, Sydney.

Musulunci ne addini mafi samun cigaba a ƙasar Australia
Ana zargi Buhari da durkusar da addinin Kirista

'Buhari ya daukaka addinin Islama, ya durkusar da Kiristanci', A Najeriya, 'yan siyasa na shan bakar wahala wajen kokarin daidaitawa tsakanin addinan 'yan Nig.

Ana zargi Buhari da durkusar da addinin Kirista
NAIJ.com
Mailfire view pixel