Ga wata mata mai ciki watanni 17

Ga wata mata mai ciki watanni 17

Wata mata yar kasan Sin tanada juna biyu kimanin watanni 17 ke nan a maimakon watanni 9 na haihuwa. Matar yar kasan Sin din mai suna wang ta kece tarihin duniya mai ciki mafi tsawon lokaci a tarihi. Matan ta yard da likitocinta cewa likitoci zasu yi mata aikin tiyata idan cikin ya wuce watanni 18.

Ga wata mata mai ciki watanni 17

Wang shi, wacce ta samu ciki watan febrairu 2015,kuma ta kamata ta haihu a watan nuwamb 15 amma har yanzu bata haihu ba. Matan ta cigaba da zuwa asibiti kowani kwana bakwai zuwa goma saboda dubin likita, kuma likitoci sunce bazasu iya yi mata aikin tiyata ba saboda cikin bai kai watanni 14 ba , da yiwuwan mahaifan bata nun aba.

Game da mijinta, yace jaririn na nan da lafiya ,hakazalika kuma matan . kuma yace bai san dalilin jinkirin ba.

Ga abinda yace nan : “Masana sun ce akwai matan da suka haihu bayan watanni 13 ,amma ba dai watanni 17. Basu san dalilin haka ba.

KU KARANTA : Yunwa baki san kowa ba: wata mai juna biyu ta saci N300

Mace da aka sani wacce tafi ciki mai tsawo shine wacce tayi watanni 12 da rabi a shekaran 1945.

Asali: Legit.ng

Online view pixel